Morocco Da Lashe Kofin Gasar Kwallon Kafa Ta Kasashen Larabawa

Yan wasan kwallon kafa na kasar Morocco sun lashe gasar kwallon kafa ta kasashen Larabawa a wani wasan da suka gudanar a birnin Doha na

Yan wasan kwallon kafa na kasar Morocco sun lashe gasar kwallon kafa ta kasashen Larabawa a wani wasan da suka gudanar a birnin Doha na kasar Qatar tare da kasar Jordan.

Shafin yanar gizo nalabarai Africa News ya bayyana cewa masu goyon bayan kungiyar kwallon kafar ta Morocco a birnin Rabat sun cika tituna suna kuma nuna murnansu da wannan nasarar.

Labarin ya kara da cewa kungiyar kwallon kafa ta Atlas Lion sun dauki kafin yan kasa da 20 a cikikin watan Octoba da kuma na kasashen Larabawa a halin yanzu suna neman kofin nahiyar Afrika kadai.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted