Iran Ta Bi Dukkan Hanyoyin Diblomasiyya Don Bude Hurmuz

Ministan harkokin waje na kasar Iran Abbas Aragchi ya ce gwamnatin JMI ta bi dukkan hanyoyin diblomasiyya don tabbatar da cewa an bude mashigar ruwa ta Hurmuz amma bangaren Amurka ya ki amincewa da hakan. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Aragchi yana fadar haka a jiya Asabar a babban zauren MDD […]
Iran Ta Rubutawa MDD, Rawan NATO A Yakin Amurk Da HKI Kan Iran

Jakadan Iran a MDD ya rubuta wasika ga babban sakataren MDD Antonio Goterres dangan da abinda babban sakataren kungiyar tsaro ta NATO ta fadawa kwamitin tsaron na MDD dangane da bawa Amurka damar amfani da sansanonin sojojin kasashen Turai don kaiwa JMI hare hare. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya fadawa Gotress kan […]
IRGC: Makaman Iran Zasu Fada Kan Jiragen Amurka A Tekun India

Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan kasar Iran wato IRGC bangaren NAVY ko sojojin ruwa sun sun bada sanarwan cewa zasu kai hare hare kan jiragen ruwan Amurka a tekun India indan Amurka ta sake kawowa iran hare hare. Ali Mohammadi ya bayyana haka a jiya Asabar a birnin Bandar Abbas dake kudancin […]
Dr Pezeshkiyan: Mun Fallasa Ta’asar Amurka Da HKI Kan Iran

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Pezeskiyan ya ce a jawabin da ya gabatar a taron babban zauren MDD karo 81 ya fallasa Irin ta’asan da HKI da Amurka suka aikata a kasar Iran da yankin yammacin Asiya a yake yaken da suka farwa kasar da su a farkon wannan shekarar. Har’ila yau da kuma wadanda […]
Lavrov Ya Yi Tir Da Kissan Jagoran Juyin Juya Halin Mussulunci

Ministan harkokin wajen kasar Rasha Sergey Lavrov ya yi tir da kashe jagoran juyin juya halin musulunci na kasar Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminaei(q) da iyalan gidansa wanda Amurka da HKI suka yi a ranar 28 ga watan Fabrayrun shekara 2026. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews ma kasar Iran ya nakalto ministan yana fadar haka a […]
Shugaban Iran: A Shirye Suke Su Gudanar Da Tattaunawa

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa: Iran a shirye take ga tattaunawa, amma ba za ta yarda da karban umarni ba
Araqchi Ya Gana Da Shugaban Babban Zauren M.D.D

Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran ya gana da Shugaban Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya gana da Shugaban Babban Zauren Majalisar Dinkin Duniya, Khalilzad Rahman, inda suka yi musayar ra’ayoyi tare da tattauna batutuwa da dama da suka shafi juna. A cewar kamfanin dillancin labarai na Mehr, Araqchi ya […]
Araqchi: Diflomasiyya Ba Ta Nufin Mika Wuya Ga Wani

Ministan Harkokin Wajen Kasar Iran ya bayyana cewa: Diflomasiyya ba ta nufin mika wuya ga munanan manufofin wani bangare Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da kudurin kasarsa na bin dokokin kasa da kasa, Yarjejeniyar Majalisar Dinkin Duniya, da kuma diflomasiyya, yana mai jaddada cewa: Iran ba zata yarda da tilastawa, barazana, ko […]
Amurka Ta Ce: Masu Hulda Da Iran Zasu Fuskanci Takunkumi

Mujallar Wall Street Journal ta watsa labarin cewa: Ma’aikatar Baitulmalin Amurkia ta bai wa ƙasashe zaɓi tsakanin fuskantar takunkumi ko kuma daina mu’amala da Iran Mujallar Wall Street Journal ta bayyana cewa: Amurka ta ƙara matsin lamba ga abokan hulɗar cinikayyar Iran a cikin ‘yan makonnin nan, tana buƙatar ƙasashen Gabas ta Tsakiya da Turai […]
Gwamnatin Sudan Ta Mayar Da Maratani Kan Amurka

Shugaban Majalisar Mulkin Sojin Sdan bayan rikicin hana shi bizar shiga Amurka ya bayyana cewa: Ba za su yi sulhu ba kuma ba za su yi wa kowa biyayya ba A cikin jawabinsa na farko kan rikicin hana shi bizar shiga Amurka, Shugaban Majalisar Mulkin Soji ta Sudan Abdel Fattah al-Burhan ya bayyana cewa: Sudan […]