Pezeshkian: Dole Ne Kungiyar Brics Ta Taka Rawa Wajen Kare Kasashe

Shugaban Kasar Iran ya bayyana cewa: Dole ne ƙungiyar BRICS ta kunna rawar da take takawa wajen kare ikon mallakar ƙasa da kuma hana amfani da ƙarfi Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya jaddada cewa: Bin ƙa’idodin dokokin ƙasa da ƙasa, ba zai cika ba, tare da wani martani mai ƙarfi na ƙasashen duniya ga […]

Pezeshkian Ya Gana Da Takwaransa Na Afirka Ta Kudu A Taron Kolin Brics

Shugaban kasar Iran ya gana da takwaransa na Afirka ta Kudu a gefen taron kolin kungiyar BRICS Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya gana da Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa a gefen taron kungiyar BRICS da aka yi a kasar Indiya, inda suka yi tattaunawar bangarorin biyu. A cewar kamfanin dillancin labaran “IRNA” […]

Hari Kan Jirgin Ruwan Iran Ya Lashe Ran Mutum Guda Da Jikkata Hudu

Wani mutum daya ya mutu kuma ma’aikacin jirgin ruwa ne sannan wasu ‘yan kasuwa hudu sun ji rauni bayan da wani makami ya bugi jirginsu a mashigar ruwan Hormuz Hossein Amir Teymouri ya ruwaito cewa: Wani jirgin ruwa na Iran ya fuskanci bugu daga wani makami mai linzami da ba a san asalinsa ba, kusa […]

Iran Tana Neman Adalci Kan Cin Zarafin ‘Yan Kasarta A Lamird Da Minab

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya jaddada cewa: Suna mai da hankali kan tsaron ƙasa da muradun ƙasa kuma suna neman cimma adalci ga shahidan Lamird da Minab Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya bayyana harin makami mai linzami da Amurka ta kai a birnin Lamird a matsayin laifin yaki, inda ya lura […]

Fira Ministan Malaysia: Dole Ne Bankado Dalilin Cin Zarafin Iran

Fira Ministan Malaysia ya jaddada cewa: Duk wata tattaunawa da ba ta magance cin zarafin da Amurka da Isra’ila suka yi wa Iran ba ta da ma’ana Fira Ministan Malaysiya Anwar Ibrahim ya yi ikirarin cewa: “Duk wata tattaunawa game da hare-haren da aka kai wa Iran, ba tare da magance harin farko da Amurka […]

Iraki Ta Musanta Kai Hari Kan Bututun Man Saudiya

Dakarun musulunci masu gwagwarmaya a kasar Iraki wato Hashashaabi sun barranta kansu daga kai hare hare a kan bututan man fetur na kasar Saudia. Sun kuma bayyana goyon bayansu ga mutanen kasar yemen wadanda suke fafatawa da mayakan kasar saudia a halin yansuzu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto majiyar hashdu shaabi […]

Yemen Ta Kai Hare Hare Kan Rumbun Makamai A Sharurah

Sojojin kasar Yemen sun bada labarin kai hare hare masu karfi a kan rumbun ajiyar makamai na kasar Saudia a garin Sharurah ta kudu. Tashar talabijan ta AL-Masira ta nakalto kakakin sojojin kasar Burgedia Yahyah Saree yana fadar haka a jiya Asabar. Ya kuma kara da cewa  sun yi amfani da makamai masu linzami da […]

Iran: Jawabin Bayan Taron BRIKCS Ya Zo Dai Da Manufofin Kasar

Mataimakin ministan harkokin wajen kasar Iran kan al-amuran sharia ta kasa da kasa Kazem Gharibabadi ya bayyana cewa jawabin bayan taro na kungiyar kasashen BRICS karo na 18 ya amince da manya manyan manufofin JMI kan al-amura da dama na kasa da kasa. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ya nakalto Gharibabadi yana fadar […]

Iran: Bai Kamata A Yi Amfani Da Wata Kasa Don Cutar Da Wata Ba

Shugaban kasar Iran Dr Masoud Peazeshkiyan ya ce ba za’a sami zaman lafiya a ko ina ba matukar wasu kasashe suna bari a yi amfani da kasashensu don kaiwa wata kasa hare hare. Kamfanin dillancin labaran ISNA na kasar Iran ya nakalto shugaban yana fadar haka a lokacinda yake jawabi na karshe a taron shuwagabannin […]