Iran Da Pakistan Sun Tattauna Batun Halin Da Ake Ciki A Yankin

Shugaban kasar Iran ya gana da Fira Ministan Pakistan a kasar Kyrgyzstan a gefen taron Kungiyar Hadin Gwiwa ta Shanghai (SCO) Shugaban kasar Iran Mas’oud Pezeshkian ya gana da Fira Ministan Pakistan Shahbaz Sharif a ranar Litinin a gefen taron Kungiyar Hadin Gwiwa ta Shanghai (SCO) da kuma taron Shanghai Plus a Kyrgyzstan. Kamfanin dillancin […]

Kasar Iran Ta Kai Karar Amurka Gaban Majalisar Dinkin Duniya

Iran ta aike da koke ga Kwamitin Tsaro na Majalisar Dinkin Duniya bayan sabon harin da Amurka ta kai kan Tsibirin Larak Gholamhossein Darzi, jakada kuma mataimakin wakilin dindindin na Jamhuriyar Musulunci ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya, ya yi Allah wadai da sabon matakin da Amurka ta dauka kan Iran a cikin wata wasika […]

Baqa’i: Tarayyar Turai Zata Zama ‘Yar Amshin Shatar Amurka

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran ya bayyana cewa: Matsayin da Tarayyar Turai ta dauka kan yakin tattalin arzikin Amurka da Iran ya saba wa dokokin kasa da kasa Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya tabbatar a cikin wata sanarwa cewa: Matsayin Tarayyar Turai kan yakin tattalin arziki na Amurka da Iran ya saba […]

Sojojin Amurka Suna Cikin Mawuyacin Hali A Yakinsu Da Iran

Rundunar sojojin da take da’awar ta fi ƙarfi a duniya tana cikin mawuyacin hali, musamman ganin yadda yaƙin Iran yana rage ƙarfin sojojin Amurka Yaƙin Amurka da Iran ya rikide daga wani ɗan gajeren aiki mai mahimmanci zuwa yaƙin da ba shi da iyaka, wanda ke raunana ƙarfin sojojin Amurka da kuma ƙara rikicin siyasa […]

Rikicin Al’ummar Siriya Da Jami’an Tsaron Cikin Gidan Kasar

Ma’aikata goma na Jami’an Tsaron Cikin Gida na Siriya sun sami raunuka a lokacin rikicin da ya faru a yankin Suwaidan a kasar An raunata ma’aikata goma na Jami’an Tsaron Cikin Gida na Siriya a lokacin arangamar da suka yi da ƙungiyoyin masu dauke da makamai na yankin a yammacin ƙauyen As-Suwayda, a kudancin Siriya. […]