Himmati: Iran Zata Shiga Bankin BRICS Nan Ba Da Dadewa Ba

Iran zata zama mamba a cikin bankin kungiyar raya tattalin arziki ta BRICS, wato New Development Bank (NBD), wanda ya kasance bangare mai muhimmanci da kungiyar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto gwamnan babban bankin JMI Abdunnasir Himmati yana fadar haka , ya kuma kara da cewa, Iran tana fatan zata fadada […]
Saudia Ta Aikewa Tawagar Tattaunawar Yemen Sakon Kawo Karshen Yaki

Majiyar gwamnatin kasar Yemen ta bada labarin cewa tawagar tattaunawar kasar ta sami sakon na musamman daga gwamnatin kasar Saudia zuwa birnin Masqat na kasar Omman don tattauna batun kawo karshen yaki a tsakaninsu. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran a birnin San’aa, ya bada sanarwan cewa, bayan hare hare masu zafin da dakarun […]
An Bawa IRGC Umurnin Gina Karfin Sojen Da Zai Iya Kai Hare hare Kan Kasar Amurka

Wani babban kwamandan dakarun IRGC na kasar Iran ya bayyana cewa dole ne Iran ta kai matsayinda zata kai farmaki cikin kasashe makiyan nisa da kan iyakokin kasar. Kamfanin dillancin labaran Mehrnews na kasar iran ya nakalto Burgedia Janar Mohammad Reza Naghdi yana fadar haka a yau Laraba, ya kuma kara da cewa a halin […]
Iran Ta Bawa Matukin Jirgin F-35 Na Amurka Gargadi Na Rabin Secon Kadai

Jaridar NewYork Time ta kasar Amurka ta bada labarin cewa sojojin Iran a yakin kwanaki 40 sun aiki da sakon gargadi na rabin second kawai ga matukin jirgin yakin F35 kafin su kakkabo jirgin sa zuwa kasa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto NYT yana cewa, a cikin watan Afrilun shekara ta […]
Chadi na bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin kai daga Faransa

Kasar Chadi na gudanar da gagarumin bikin cika shekaru 66 da samun ‘yancin kai a daidai da 11 ga watan Agusta, wanda tuni shugabannin kasashen Afirka daban-daban suka isa babban birnin kasar, N’Djamena, domin taya al’ummar kasar murna da kuma nuna goyon baya na diflomasiyya. Wannan biki, yana da mahimmanci na tarihi tunda kasar ta […]
Sojojin Isra’ila Sun Kai Hare -Hare A Qantara Da Hadatha

Isra’ila ta ci gaba da cin karenta ba babbaka a kudancin labanon
Iran: Za’a Bude Hurmuz Idan Amurka Ta Amince Da Sharuddanta

iran ta shi alwashin ci gaba da rufe mashigar hurmuz har sai amurka ta amince da sharadinta
Wasu Yan Saudiya Sun Mutu Sakamakon Harin Da Yamen Ta Kai

wasu mutanen saudiya sun mutu wasu kuma sun jikkata sakamkon harin da dakarun kasar Yamen suka kai saudiya
Dakarun IRGC Na Iran Sun Sha Alwashin Cika Burin Jagora

yanzu haka dai dakarun kare juyin musulunci na iran sun sha alwashin kare kasar iran daga barazanar makiya