Iran: Yanda Aka Kakkabo Jirgin F-35 Na Amurka A Kudancin Iran

Jaridar NewYork Time ta kasar Amurka ta bada labarin cewa sojojin Iran a yakin kwanaki 40 sun aiki da sakon gargadi na rabin second kawai

Jaridar NewYork Time ta kasar Amurka ta bada labarin cewa sojojin Iran a yakin kwanaki 40 sun aiki da sakon gargadi na rabin second kawai ga matukin jirgin yakin F35 kafin su kakkabo jirgin sa zuwa kasa.

Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto NYT yana cewa, a cikin watan Afrilun shekara ta 2026 Iran ta kakkabo jirgin yakin Amurka samfurin F 35 kuma ta aikewa matukin jirgin gargadi na rabin second kafin ya ji cewa makamn Iran sun dake shi jirginsa ya fadi a kudancin kasar.

Labarin ya kara da cewa sojojin Iran sun yi amfani da jiragen yaki marasa matuka don gano inda jirginyake, da gudunsa a sama don kakkabi shi.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted