Shugaban Iran: Al’ummar Iran Ba Zasu Taba Mika Kai Ga Barazana Ko Matsin Lamba Ba

Shugaban kasar Iran ya jaddada cewa: Makiya ba za su iya tilasta wa Iran ta miƙa wuya ta hanyar barazana ko matsin lamba ba Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada cewa: Makiya Iran ba za su iya tilasta mata mika wuya ta hanyar barazana ko matsin lamba ba, yana mai lura da cewa: Yunƙurin […]
Araqchi: Iran Tana Da Hakkin Da Ya Dace Na Mayar Da Martani Ga Hare-Haren Amurka

Ministan Harkokin Wajen Iran ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da haƙƙin da ya dace na mayar da martani ga hare-haren Amurka Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa: Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana da haƙƙin da ya dace na mayar da martani ga hare-haren sojojin Amurka da ke kai hari […]
Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci {IRGC} Ta Sanar Da Kakkabo Jirgin Saman Amurka

Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta sanar da harbo wani jirgin saman Amurka mara matuki kirar MQ-9 Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da safiyar yau Laraba cewa ta harbo wani jirgin saman Amurka kirar MQ-9 Reaper a sararin samaniyyar lardin Bushehr da ke kudancin Iran. A cikin wata […]
Iran Ta Jaddada Aniyarta Ta Ci Gaba Da Kalubalantar Amurka A Yankin

Hedikwatar Rundunar Sojin Khatam al-Anbiya ta Iran ya bayyana cewa: Rundunar Sojin Iran tana kai hare-hare kan sansanonin Amurka a yankin don mayar da martani ga hare-haren da aka kai wa biranen Iran Rundunar Tsaron Juyin Juya Halin Musulunci ta Iran (IRGC) ta sanar da cewa ta kai hari da jirgin sama mara matuki kan […]
Shugaban Kasar Colombia Ya Bukaci Kawo Karshen Goyon Bayan Amurka Ga Isra’ila

Shugaban kasar Colombia ya yi kira da a kawo karshen goyon bayan da Amurka ke bai wa fira ministan Isra’ila Netanyahu Shugaban kasar Colombia Gustavo Petro ya sanar da niyyarsa ta yin jawabi ga shugaban Amurka Donald Trump a hukumance, yana neman ya janye goyon bayansa ga fira Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu, yana zarginsa da […]
Hukumar Bada Lamuni Ta Duniya Ta ce Ƙarin ƴan Najeriya Miliyan 60 Sun Fada Cikin Talauci

Rahotanni sun bayyana cewa Hukumar bada lamuni ta duniya, IMF ta ce canje-canjen da gwamnatin Najeriya ke yi na karfafa tattalin arzikin kasar, yasa karin ƴan Najeriya sama da miliyan 60 sun fada cikin talauci a kasar. Wata sanarwar da IMF ta fitar ta ce, wadannan sauye sauyen da shugaban kasar Bola Tinubu ya aiwatar […]
Iran Ta yi Tir Da Daftarin Kudurin Da Amurka Ta Mikawa Hukumar Nukiliya Ta Duniya

Rahotanni sun bayyana cewa Iran ta yi mummunan suka kan matakin da Amurka ta dauka na kokarin kare harin da takai kan kasar iran inda ta miki wani kuduri a taron gwamnonin hukuma kula da makamashin nukiliya ta duniya. jakadan din din din na kasar Iran a majalisar dinkin duniya a birnin biyanna ya wallafa […]
Araqchi: Babu Wani Harin Amurke Da Zai Wuce Hakan Nan Ba Tare Da Martani Mai Karfi Ba

ministan harkokin wajen Kasar Iran Abbas Araqchi ya gargadi kasar Amurka bayan harin baya bayan nan da ta kaddamar kan iran a lardin Hormuzgan cewa yana da kyau ta sani babu wani hari da zata kai da zai tafi haka nan ba tare da dakarun kare juyin na kasar sun mayar da martani ba. yace […]
Mutane 13 Sun Mutu Wasu 14 Kuma Sun Jikata A Afghanistan Sakamakon Harin Da Pakistan Ta Kai Mata

Rahotanni sun nuna cewa kimanin 13 ne suka mutu yayin da wasu guda 14 kuma suka jikkata bayanda kasar Pakistan ta kai hari a kasar Afghanistan adaidai lokacin da rikicin kan iyake yaka kara ta’azzara, kuma an kai harin ne a lardin khost da kuna da paktika kamar yadda kakakin gwamatin Taliban zabihullah mujahid ya […]
Rundunar Tsaron Kasar Iran Ta “Khatamul-Anbiyaa’ Ta Sanar Da Kai Wa Cibiyoyi 21 Hari A Sansanonin Amurka Da Safiyar Yau Laraba

Sanarwar da dakarun kare juyin musulunci su ka fitar ta kunshi bayani akan cewa sun kai hare-haren mayar da martani ga Amurka akan sansanoninta na soja Ruwa a Bahrain da safiyar yau Laraba. Sanarwar ta ce harin mayar da martani ne akan hare-haren da Amurka ta kawo wa tsibiran Iran na Jask, sirik da Qashm […]