MDD Ta Soki Amurka Akan Hana Shigar Da Makamashin Cikin Kasar Cuba

Hukumar dake kula da kare hakkokin bil’adama ta MDD ta sanar da cewa, matakan da Amurka take dauka akan kasar cuba da su ka kunshi kayyade shigar da man fetur cikin kasar, yana yin tasiri a akan hakkokin mutanen wannan kasar. Mai Magana da yawun Hukumar ta kare hakkin bil’adama ta MDD Marta Hurtado ta […]
Afirka Ta Kudu: Jam’iyyun Siyasa Sun Amince Da Aikewa Da Sojojin Yankunan Da Ake Rikice-rikice.

Jam’iyyun siyasar kasar Afirka Ta Kudu sun nuna cikakken goyon bayansu ga Shirin shugaban kasar Cyril Ramaphosa na aikewa da sojoji zuwa yankunan da ake samun tashe-tashen hankula da kuma hakar ma’adanai ba bisa ka’ida ba, domin su taimakawa ‘yan sanda. A jawabin da ya gudanar ga al’ummar kasar daga birnin Cape Town a jiya […]
Hamas Ta Yi Suka Da Kakkausar Murya Akan Wuce Gonar “Isra’ila” A Yankin Yammacin Kogin Jordan

Sanarwar da kungiyar ta kungiyar Hamas ta fitar ta ce; Harin dabbanci da ‘yan share zauna da kuma sojojin mamaya akan kauyen Talfit dake kudancin Nabulus da sauran yankuna da dama a yammacin kogin Jordan, wanda ya hada da rushe gidaje da dukiyoyin mutane, da kuka jefa tsoro da razani a cikin Falasdinawa, haka nan […]
Abdumalik Al-Husy: Iran Ce Take Hana Makiya Cin Karensu Babu Babbaka

Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik al-Husi, ya bayyana cewa; Jamhuriyar Musulunci ta Iran tana a matsayin ginshiki mafi girma dake bai wa al’umma kariya, tare da yin Ishara da matsayarta tabbatacciya wajen kalubalantar barazanar da al’ummar Musulmi suke fuskanta a wannan zamanin. Sayyid Abdulmalik al-Husi wanda ya gabatar da jawabi a yau […]
Iran: Tauraron Dan Adam Mai Suna ‘Jame-Jam 1’ Ya Isa Kilomita Dubu 36 Daga Doron Kasa

Tauraron dan adama na hukumar gidan radiyo da talabijan na JMI, wanda kuma zai watsa shirye-shiryen gidajen radio da talabijan na hukumar, ya isa tazarar kolimita dubu 36 daga doron kasa. Kamfanin dillancin labaran Tasnim ya nakalto kamfanin dillancin labaran –Faza wa nujum-na JMI yan sa’o’in da suka gabata ne tauraron Jame-Jam ta isa falakin […]
An Zabi Iran A Matsayin Mataimaki Shugaban Hukumar Bunkasa Zamantakewa Na MDD

An zabi kasar Iran a matsayin mataimakin shugaban hukumar bunkasa zamantakewa na MDD. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya bayyana cewa a taron hukumar (CsocD) na 64 ne a birnin New York wanda aka gudanar daga 2-10 ga watan Fabrairu na wannan shekara ta 2026 aka gudanar da zaben. Kuma Iran zata ci […]
Iran: Dangantaka Tsakanin Landan Da Tehran Za Ta Kyautata Ne Kawai Idan Birtaniya Ta Gyara Halinta

Jakadan kasar Iran a birnin London ya bayyana cewa dangantaka tsakanin Iran da burtania zai kyautata ne kawai idan gwamnatin kasar Burtania ta gyara halayenta. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto jakadan JMI a birnin London Ali Mousawi yana fadar haka a faren jiya Alhamis a jawabinda da ya gabatar a taron […]
HKI Ta Ce Garkuwan Makamai Masu Linzami Ta Kasar Sun Gaza A Yakin Kwanaki 12 Da Iran

Sojojin HKI sun tabbatar da cewa garkuwan makamai masu linzami na kasar wanda ake kira (iron Dome) sun gaza aiki kamar yadda ya dace a yakin kwanaki 12 da suka kaiwa kasar Iran a cikin watan Yulin da ya gabata. Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto daga wata majiya, ta sojojin HKI […]
Juyin Juya Halin Musulunci A Iran Ya Sami Nasara Ne Tare Da Goyon Bayan Mutane

Ministan gina tituna da raya birane na kasar Iran ta bayyana cewa juyin juya halin musulunci a kasar Iran ya sami nasara a kasar Iran a shekara ta 1979 ne tare da goyon bayan mutane, sannan har yanzun masana basu kammala bincike don sanin irin karfin tasirin da wannan juyin juya halin yayi a cikin […]
Trump: Za a iya cimma yarjejeniya da Iran a wata mai zuwa

Shugaban Amurka Donald Trump ya fadi a wannan Alhamis cewa dole ne Amurka ta cimma yarjejeniya da Iran, idan kuma ba haka ba a cewarsa lamurran ba zasu yi kyau ba. Ya bayyana hakan ne bayan ganawarsa da Firayim Ministan Isra’ila Benjamin Netanyahu. A nasa bangaren, Netanyahu ya ce a cikin wata sanarwa a wannan […]
Gwmnatin Najeriya Ta Bayyana Kudirinta Na Bunkasa Alaka Da Iran

Gwamnatin Najeriya ta ce ta kuduri aniyar kara karfafa dangantakar da ke tsakaninta da Jamhuriyar Musulunci ta Iran. A cikin wata sanarwa da ta fitar a ranar Laraba don taya kasar Gabas ta Tsakiya murnar zagayowar ranar juyin juya halin Musulunci, Ma’aikatar Harkokin Waje ta ce Najeriya na shirin ci gaba da huldar diflomasiyya da […]
AU: Ba Za Mu Amince Da Yunkurin Raba Kasar Somalia Ba

Majalisar Zaman Lafiya da Tsaro ta Tarayyar Afirka ta yi kira ga ƙasashe membobinta da abokan hulɗarta na ƙasashen duniya da su sake jaddada girmama ikon mallaka da kuma haƙƙin mallakar Jamhuriyar Somaliya, tare da jaddada muhimmancin bin ƙa’idodin Tarayyar da ke kare tsaron ƙasashen membobinta Majalisar ta kuma yi Allah wadai da amincewa da […]
Sakonnin taya murna na shugabannin duniya kan zagayowar ranar nasarar juyin Musulunci a Iran

Pars Today – A yayin bikin cika shekaru 47 da nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran, shugabannin kasashen China, Cuba, Turkiyya, Indiya, Serbia, da Mauritania sun mika sakon taya murna daban-daban ga Shugaban kasa, gwamnati, da kuma al’ummar Iran. Xi Jinping, Shugaban Ƙasar Sin, a cikin saƙonsa zuwa Masoud Pezeshkian a bikin cika shekaru […]
Me ya sa Grossi ya amince da hakkin Iran na tace uranium?

A cewar Pars Today, Rafael Grossi, Babban Darakta na Hukumar Makamashin Nukiliya ta Duniya (IAEA), ya amince cewa Iran, a matsayin ƙasa mai rattaba hannu kan Yarjejeniyar Hana Yaɗuwar Makaman Nukiliya (NPT), tana da haƙƙin haɓaka uranium. Ya bayyana cewa, “musayar da ke cikin tsarin (NPT) ita ce za ka iya yin haka, amma sai […]
Iran ta yi tir da matakin fadada matsugunan yahudawa a Yammacin Kogin Jordan

Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Esmaeil Baqaei a ranar Alhamis ya nuna ci gaba da kisan Falasdinawa a Gaza da Yammacin Kogin Jordan da kuma “keta haƙƙoƙin ɗan adam da dokokin jin kai,” gami da “ci gaba da tsare Falasdinawa ba bisa ka’ida ba a gidajen yari da kuma azabtar da fursunonin Falasdinawa.” Ya bayyana […]
Rasha Ta Taya Iran Murnar Cikar Shekaru 47 Da Samun Nasarar Juyin Musulunci

Ministan harkokin wajen Rasha ya taya Ministan Harkokin Waje Seyyed Abbas Araqchi murnar zagayowar ranar nasarar juyin juya halin Musulunci da kuma Ranar Kasa ta Jamhuriyar Musulunci ta Iran. Wani bangare na sakon taya murna da Sergei Lavrov ya aikewa Araghchi ya ce: “Ina matukar farin ciki da ci gaban da aka samu na hadin […]