Trump Ya Ki Neman Afuwar Barrack Obama Da Maidakinsa Da Ya Kwatantasu Da Birai A Shafinsa Na “Social Trust”

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya watsa wani gajeren fim na gwaigwai da ya sanya kawunan mutanen da yake adawar siyasa da su a jikin dabbobi mabanbanta, shi kuwa ya kwatanta kansa da zaki. Daga cikin wadanda aka sanya jikinsu a jikin dabbobi da akwai Barrack Obama da mai daikinsa a jikin birrrai, sai kuma […]
Senegal: Daliban Jami’aoin Birnin Dakar Suna Ci Gaba Da Yin Taho Mu Gama Da Jami’an Tsaro

Tun a cikin watan Disambada ya wuce ne daliban jami’an Shekin Anta-Diop na kasar Senegal suke Zanga-zanga akan neman gwmnatin kasar ta ci gba da daukar nauyin yin karatunsu, wanda ya kai su ga yin taho mu gama da jami’an tsaro. A jiya juma’an an sake samun wani hargitsin a cikin jami’ar, kuma wasu Karin […]
Iran Ba Za Ta Taba Tattaunawa Akan Makamanta Masu Linzami Ba

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Arakci wanda ya halarci taron shekara-shekara na “Aljazira a birnin Doha na kasar Qatar, ya fadawa tashar talbijin din cewa; Tattaunawar da aka bude da Amurka ta yi kyau, a matsayin masomi, amma da akwai hanya mai tsawo kafin akai ga cimma gaci.” Ministan harkokin wajen na Jamhuriyar Musulunci ta […]
Yahudawa “Yan Share Wuri Zauna Suna Ci Gaba Da Kai Wa Falasdinawa Hare-hare A Yammacin Kogin Jordan

Rahotannin da suke fitowa sun ce wasu samarin Falasdinawa 3 sun jikkata a harin da ‘yan share wuri zauna su ka kai a yankin ” al-Makhbah”. A can kudu masu gabashin Nabulus kuwa an yi taho mu gama ne a tsakanin falasdinawa mazaunan “Ra’asul-Ayn” dake kudu masu gabashin Qasrah, da kuma ‘yan share zauna. A […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 194

194- Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikinshirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi. […]
Kissoshin Rayuwa: Sirar Imam Al-Hassan (a) 193

193-Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikinshirimmu na kissoshin rayuwa, shiri wanda yake kawo maku kissoshi wadanda suka zo cikin alkur’ani mai girma, ko kuma cikin wasu littafan wadanda suka hada da littafin Dastane Rastan na Aya. Shahid Muttahari, ko kuma cikin littafin Mathnawi na maulana jalaluddeen Rumi. Da […]
Araqchi Ya Yaba Da Tattaunawar Da Iran Ta Yi Na Farko A Birnin Muscat Da Amurka

Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Yanayin tattaunawa tsakanin Iran da Amurka ya yi kyau kuma an cimma matsaya kan ci gaba da tattaunawar Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araqchi ya tabbatar da cewa: Tattaunawar makamashin nukiliya ba ta kai tsaye ba da Amurka ta kasance mai kyau, yana mai jaddada muhimmancin ‘yancin al’ummar […]
Baqa’i: Tattaunawar Iran Da Amurka Na Birnin Muscat Ya Yi Kyau Tare Da Jaddada Aniyar Ci Gaba

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Iran da Amurka sun amince su ci gaba da tattaunawa Kakakin Ma’aikatar Harkokin Wajen Iran Isma’il Baqa’i ya ce: Tattaunawar da aka yi tsakanin Iran da Amurka a birnin Muscat ta kawo ƙarshe cikin kyakkyawan yanayi inda ɓangarorin biyu suka amince su ci gaba da tattaunawa. Baqa’i […]
Kungiyar Da’ish Ko IS Ta Kai Harin Kunan Bakin Wake A Masallacin Juma’a Na ‘Yan Shi’a A Pakistan

Kungiyar Da’ish ta dauki alhakin kai hari a masallacin Islamabad, inda ta kashe mutane tare da jikkata wasu da dama Kungiyar Da’ish ko IS ta dauki alhakin harin da aka kai wa wani masallacin ‘yan Shi’a a birnin Islamabad na kasar Pakistan wanda ya yi sanadiyar shahadan mutane da dama. A ranar Juma’a, ‘yan sanda […]
Amurka Ta Yi Tofin Allah Tsine Kan Kai Hari Ga Ayarin Motocin Hukmar Abinci Ta Duniya A Sudan

Amurka ta yi Allah wadai da hare-haren da aka kai kan ayarin motocin Hukumar Abinci ta Duniya a Sudan Massad Boulos, babban mai ba da shawara ga shugaban Amurka Donald Trump kan harkokin kasashen Larabawa da Afirka, ya yi Allah wadai da harin da aka kai kan ayarin motocin Hukumar Abinci ta Duniya a Arewacin […]
Ambaliyar Ruwa Ta Mamale Yankuna Da Dama A Kasar Moroko

Morocco ta yi gargadin ci gaba da ambaliyar ruwa, tare da kiran jama’a da su guji komawa yankunan Ambaliyar ruwa ta ci gaba da mamaye biranen Morocco da dama, wanda hakan ya sa hukumomi suka gargaɗi mazauna yankunan da su guji komawa yankunan da abin ya shafa. A safiyar Juma’a, Ma’aikatar Cikin Gida ta Morocco […]
Iran: Tattaunawa da Amurka ta takaita ne kawai kan batun nukiliya

Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya bayyana cewa, Tattaunawa tsakanin Iran da Amurka ta takaita ne kawai ga batutuwan da suka shafi nukiliya, ba tare da wata tattaunawa kan wasu batutuwa ba. Da yake magana da kamfanin dillancin labaran IRNA, Araghchi ya jaddada cewa Tehran ta bayyana matsayinta ga Washington a lokacin da aka […]
Kagame: Rikicin Rwanda da Congo Batun Tsaro Ne Ba Mamaye Albarkatu Ba

Shugaban Rwanda Paul Kagame ya bayyana cewa tashe-tashen hankula tsakanin ƙasarsa da Jamhuriyar Demokraɗiyyar Kongo ba su da alaƙa da albarkatun ƙasa ko mamaye yankuna a gabashin Kongo. Ya jaddada cewa tushen matsalar da cewa tana tattare da rundunar sojin kasar ta Congo. A lokacin buɗe taron tattaunawa na ƙasa na shekara-shekara a birnin Kigali, […]
Zimbabwe ta amince da wasu tsare-tsare na IMF don samun lamuni

Wani jami’in gwamnati ya ce a ranar Juma’a cewa Zimbabwe ta amince da shirin da ma’aikata ke sa ido a kai tare da Asusun Ba da Lamuni na Duniya (IMF), matakin farko don gamsar da Asusun da kuma yiwuwar share fagen shirin ba da lamuni. George Govamatanga, wani jami’i a Ma’aikatar Kudi, ya shaida wa […]
China ta soke sabon shiri na zuba hannun jari a Isra’ila

Yahudawa ‘yan share wuri zauna da ke yankunan Falasdinawa da Isra’ila ta mamaye, wato matsugunin Kibbutz Hanita, wanda ke kusa da yankin kan iyakar Lebanon, sun shigar da kara suna neman kimanin dala miliyan 11 daga Ballet Vision, asusun saka hannun jari na kasar China wanda ke kula da masana’antar Hanita Lenses, suna zarginsa da […]
Trump ya amince da dokar haraji kan abokan cinikayyar Iran jim kadan bayan tattaunawar Oman

Shugaban Amurka Donald Trump ya sanya hannu kan wata doka ta zartarwa da ke barazanar ƙarin haraji ga ƙasashen da ke ci gaba da yin huldar cinikayya tare da Iran, wanda kuma hakan ya zo ne jim kaɗan bayan da wakilan Iran da Amurka suka yi tattaunawa kai tsaye a birnin Muscat kan shirin makamashin […]