Martani Mai Zafi Daga Ministan Tsaron Iran Zuwa Ga Shugaban Kasar Amurka Donald Trump

A jiya litinin ce shugaban kasar Amurka Donald Trump ya yi wa Jamhuriyar musulunci ta Iran barazanar kai mata harin soja, bayan ya ga cewa miliyoyin mutane sun fito kan titunan biranen kasar suna nuna goyon baya ga gwamnatin kasar. Kamfanin dillancin labaran IRNA na kasar Iran ya nakalto ministan harkokin wajen kasar Iran wanda […]
Iran Ta Kaddamar da Bincike Kan Tashe-Tashen Hankula Na Baya-Bayan Nan

Gwamnatin kasar Iran ta kaddamar da bincike don gano yadda yan ta’adda suka kwace zanga-zangar lumana ta yan kasuwa wadanda suke bukatar a kyautata rayuwarsu suka maida ita tashe-tashen hankula da kuma kashe-kashe da kone-kone da kuma lalata dukiyoyin alummar kasar. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto kakakin gwamnati Fatimah Muhajirani tana […]
Somalia Ta Bata Dukkan Yarjeniyoyi Tsakaninta Da Hadaddiyar Daular Larabawa (UAE)

Gwamnatin kasar Somalia ta bada sanarwan bata dukkan yarjeniyoyi tsakaninta da hadaddiyar daular larabawa ko UAE tare da zarginta da zagon kasa ga hadin kan kasar ta Somalia. Shafin yanar gizo na labarai ‘Africa News’ ya nakalto majiyar gwamnatin kasar Somalia na fadar haka, ya kuma kara da cewa UAE tana zagon kasa ga diyauci, […]
Amurka Ta Aika Makamai Zuwa Tarayyar Najeriya Don Yaki Da Yan Ta’adda

Gwamnatin Amurka ta aike da makamai zuwa tarayyar Najeriya a cikin shirin ta na taimakawa kasar yaki da kungiyoyin yan ta’adda a kasar wacce ta ce suna kashe kiristoci tsiraru a kasar. Jaridar Daily Trust ta Najeriya ta nakalto majiyar ‘United State Africa Command ko (AFRICOM) na tabbatar da wannan labarin a yau Talata a […]
Yara Kimani 100 Ne Suka Mutu A Gaza Tun Lokacinda Aka Tsagaita Bude Wuta

Yara 6 ne suka mutu saboda tsananin sanyi a gaza a wannan fasalin sanyan, inji hukumar UNICEF mai kula da yara ta MDD a Gaza. Tashar talabijan ta Almayadeentv ta kasar Lebanon ta nakalto kakakin hukumar James Elder yana fadawa yan jarida a birnin Geneva a yau Talata hakan. Ya kuma kara da cewa; duk […]
M D D: Sama Da Yan Gudun Hijirar DRC 50 Ne Suka Mutu A Burundi

Majalisar dinkin Duniya ta ce yan gudun hijirar Jamhuriyar Dimokradiyyar Congo da ke Burundi sama da 53 sun mutu. Hukumar kala da yan Gudun Hijira ta Majalisar dinkin duniya (UNHCR) ta shaidawa manema labarai cewa cikin adadin mutanen, 25 daga cikinsu sun mutu ne a sakamakon barkewar cutar amai da gudawa, yayin da wasu 6 […]
Gwamnatin Nigeriya Ta Ware Kudi ₦42bn Don Kula Da Lafiya ga Mutane Miliyan 10.

Gwamnatin Tarayya ta gabatar da kudirin ware Naira biliyan 42.18 domin samar da muhimman kayayyakin kiwon lafiya ga ‘yan Nijeriya miliyan 10 da ake ganin suna da rauni sosai, a cikin kasafin kudin shekarar 2026 da aka gabatar wa Majalisar Tarayya. Wannan kuɗin na daga cikin jimillar Naira tiriliyan 2.48 da aka ware wa bangaren […]
Shugaban Amurka Yayi Barazanar Kakaba Harajin Kashi 25% Ga Kasashen Da Ke Huldar Kasuwanci Da Iran

Rahotani su bayyana cewa shugaban kasar Amurka Donald Trump yayi barazanar kakaba harajin kashi 25% cikin dari kan duk wata kasa dake hulda kasuwanci da Iran, bayan shirin da Washington ta jagoranta na haifar da matsin lambar tattalin arziki a cikin kasar iran yadda zai kai a canza gwamnati. Trump yayi wannan sanarwar ce a […]
Jami’an Yan Sanda A Kasar Iran Sun Sha Alwashin Kama Duk Wani Dan Ta’adda A kasar

Shugaban yan sanda na kasar iran yayi gargadi ga wadanda ke da hannun a tashe tashen hankula da suka faru a baya bayan nan, cewa jamai’an tsaro za su ci gaba da farautarsu har sai sun kama mutum na kasarshe dake da hannu kan ayyukan ta’addanci da akayi. Janar Ahamadreza radan ya bayyana cewa ya […]
Iran Ta yi Barazanar Janye Ofishin Jakadancinta Dake Birtaniya Saboda Matsalar Tsaro

Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araqchi yayi tir da harin da aka kai a baya bayan nan a ofishin jakadancin iran a birnin London, lokacin da wasu masu adawa da kasar iran suka ci zarafin tutar kasar. A wata tattaunawa da yayi ta wayar tarho da takwararsa ta kasar birtaniya Yvette Cooper, Araqchi ya […]
Sakatarorin Majalisun Tsaro Na Kasashen Iran Da Rasha Sun Gudanar Da Tattaunawa

Sakataren Majalisar Tsaron Rasha Sergei Shoigu ya yi wata tattaunawa ta wayar tarho a ranar Litinin da Sakataren Majalisar Tsaron Koli ta Iran Ali Larijani, a cewar wata sanarwa daga ofishin manema labarai na Majalisar Tsaron Rasha. Sanarwar ta nuna cewa Shoigu ya yi ta’aziyyar wadanda rikicin da ya faru kwanan nan a Iran ya […]
Illinois, Minnesota sun shigar da kara kan gwamnatin Trump game da hare-haren ICE

Jami’an jihohi da na birane a Illinois da Minnesota sun shigar da karar hadin gwiwa a wannan Litinin kan gwamnatin Trump, suna masu ambaton cewa tura jami’an shige da fice zuwa yankunan Chicago da Minneapolis ya saɓa wa Kundin Tsarin Mulkin Amurka kuma ya keta haƙƙin jihohi. Wannan matakin shari’a ya zo ne a daidai […]
Gwamnatin Sudan Ta Sanar Da Komawa Birnin Khartoum A Hukumance

Gwamnatin Sudan ta dawo Khartoum babban birnin kasar a hukumance a karon farko tun bayan barkewar rikicin shekarar 2023, Firayim Ministan Sudan, Kamel Idris ne ya sanar da hakan. Da yake jawabi ga taron ‘yan kasar bayan sun isa daga Port Sudan, inda gwamnati ke aiki na wucin gadi, Idris ya bayyana matakin a matsayin […]
Iran : Jagora ya yaba da gangamin kishin kasa da aka gudanar a duk fadin kasar

Jagoran juyin juya halin Musulunci, Ayatollah Seyyed Ali Khamenei, ya yaba da ganganmin kishin kasa da aka gudanar a duk fadin kasar don nuna goyon baya ga tsarin Musulunci, yana mai cewa wannan gagarumin ya “kafa tarihi” kuma ya dakile shirin makiya na wargaza kasar. Ayatollah Khamenei ya yi wadannan kalamai ne a ranar Litinin […]
China ta nuna damuwa game da tsoma bakin Amurka a harkokin cikin gida na Iran

China ta nuna adawa da tsoma bakin Amurka a harkokin cikin gida na Iran, yayin da Shugaban Amurka Donald Trump ya yi barazanar kai hari kan Jamhuriyar Musulunci don goyon bayan masu tayar da zaune tsaye da Isra’ila ke marawa baya. “Ko yaushe muna adawa da tsoma baki a harkokin cikin gida na wasu kasashe […]