Iran: Shugaba Pezeshkiyan Ya Ziyarci Dangin Shahidi Kirista A Yakin Shekaru 8

A dai dai lokacinda mabiyan addinin kirista a duk fadin duniya suke bukukuwan haihuwar annabi Isa (a) shugaban kasar iran Masoud Pezeshkiyan ya ziyarci dangin daya daga cikin shahidai kiristoci a yakin mai tsarki na shekaru 8 mai suna Razmik Khachatorian a nan Tehran. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa shugaban […]

Paparoma Na Cocin Catholica Ya Yi Tir Da Abinda Yahudawa Sake A Gaza

Paparoma Leo na 14 a jawabinsa na farko a bikin haihuwar annabi Isa (a) ko kirsimeti ya nuna damuwarsa da abinda ke faruwa da palasdinawa a Gaza, musamman iyaye da kananan yaransu wadanda basu da abinci ko wurin kwana mai basa samun kulan da ta dace da su a matsayin mutane. Tashar talabijin ta Presstv […]

Arachi: Amurka Ta Zabi ‘Dokokin Daji’ Kan Daplomasiyya

Manistan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa gwamnatin Amurka ta zabi salon rayuwar dabbobi a daji, kan diblomasiyya inda ta koma ga amfani da karfi da kuma takunkuman tattalin arziki don cimma manufofinta a duniya.   Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto ministan yana fadar haka a makon da ya […]

Iran Zata Gudanar Da Rawar Dajin Sojojin Ruwa Guda Uku A Lokaci Guda

Babban kwamandan sojojin ruwa na kasar Iran Rear Admiral Shahram Irani ya bada sanarwan cewa JMI zata dauki bakwancin rawar daji na sojojin ruwa a lokaci guda a shekara ta 2026 mai kamawa, tare da halartar kasashen duniya masu yawa fiye  da na baya. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto babban kwamandar […]

Jihad Islami: Masu Gwagwarmaya Ba Zasu Taba Mika Makamansu Ba

Haitham Abulghazalan daya daya cikin shuwagabannin kungiyar Jahadul Islami wacce take fafatawa da HKI a Gaza, ya bayyana cewa ba bu wani soja daga kasashen waje ya isa ya taka yanki gaza da nufin kwance damarar mayaka masu gwagwarmaya.  Kamfanin dillancin labaran Tasnim na kasar Iran ya nakalto Al-ghazalan yana fadar haka a hirar da […]

Kungiyar RSF Ta Sake Kwace Iko Da Yankuna 2 A Arewacin Darfur Na Kasar Sudan

Mayakan RSF a Sudan sun yi ikirarin kwace karin yankuna 2 a arewacin Darfur da ke yankin kudancin kasar, a wani yanayi da mayakan ke ci gaba da kai hare-hare da kuma kisan  fararen hula mafi yawanci mata da kananan yara. Wasu majiyoyi sun ce anga kwararar mayakan na RSF haye a mashina zuwa birnin […]

Sowore Yayi  Tir Da Harin Da Jiragen Sama Da Amurka Ta kai  A Najeriya

Fitattace mai rajin kare hakkin dan Adam din nan kuma tsohon dan takarar shugabancin  Najeriya Omyele Sowore yay tir da hari da jiragen sama da kasar Amurka ta kai najeriya a yau juma’a, kuma ya bayyana lamari a matsayin keta alfarmar kasar da kuma nuna raunin shugabancin a kasar. Yayi wannan bayani ne a cikin […]

Amurka Ta Kai Hari A Najeriya Da Sunan Yaki Da Daesh

Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar da kaddamar da harin soji a Najeriya da sunan abin da ya kira yaki da Daesh. Wannan na zuwa ne dai bayan da a kwanakin baya shugaban na Amurka ya yi da’awar cewa ana yi wa kiristoci kisan gilla a Najeriya, kuma ya yi barazanar cewa zai dauki […]

Pezeshkian: Sakon Annabi Isa Yana Dauke Da Zaman Lafiya Da Yada Kyawawan Dabi’u

Masoud Pezeshkian, Shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran, a ranar Alhamis ya taya shugabanni da al’ummomin ƙasashen da ke bikin haihuwar Yesu ɗan Maryamu mai albarka da kuma farkon Sabuwar Shekarar Gregorian murna. A cikin saƙonsa, ya rubuta: “Manufar ɗan adam ta daɗe ita ce kafa zaman lafiya da yaɗuwar ɗabi’a a cikin dukkan al’ummomin ɗan […]

Islami: Matsalar Washington Ita Ce Ci Gaban Kasashe Ba Makaman Nukiliya Ba

Shugaban Hukumar  Makamashin Nukiliya ta Iran, Mohammad Eslami, ya bayyana cewa “babbar matsalar da ke tattare da gwamnatocin Amurka a jere ita ce ci gaban ƙasashe, ba makaman nukiliya ba.” Da yake jawabi a taron farko na ƙwararrun likitoci, radiotherapy, da oncology a Iran, ya ƙara da cewa, yin amfani da ƙarfi ba bisa ka’ida […]

Nijar ta haramta wa Amurkawa shiga cikin kasarta

Niger ta sanar da dakatar da haramtawa Amurkawa shiga cikin kasarta a nan take ba tare da wani sharaɗi ba, tana mai gabatar da matakin a matsayin martani mai ƙarfi da kuma martani ga sabbin takunkumin tafiye-tafiye na Washington, a cewar wani rahoto da kamfanin dillancin labarai na ƙasar ANP ya fitar a ranar Alhamis. […]

Iraki Ta Jadda Kin Amincewa Da Duk Wani Kira Na Kulla Alaka Da Isra’ila

Baghdad ta sake nanata kin amincewa da daidaita alaka da Isra’ila a hukumance da kuma a siyasance. Firayim Minista Mohammed Shia al-Sudani ya tabbatar da cewa wannan kalmar  ba ta cikin tsarin siyasar Iraki, yayin da Sakatare Janar na Asa’ib Ahl al-Haq, Sheikh Qais al-Khazali, ya yi kira da a gudanar da bincike kan kalamai […]

Madagascar: Jami’an Sojin Rasha Sun Gana Da Shugaban Juyin Mulki

Andrei Avrianov, mataimakin shugaban bangaren leƙen asiri na sojojin Rasha kuma kwamandan rundunar sojojin Rasha a Afirka, ya gana da Kanar Michael Randrianireina, shugaban gwamnatin riƙon ƙwarya ta Madagascar. Rahotanni daga kafofin watsa labarai sun  ambato jami’an majalisar dokokin suna cewa ziyarar jami’an gwamnatin Rasha ta haɗa da tawagar sojoji masu yawa. Manufar ziyarar ita […]

Zahran Mamdani Ya Nuna Damuwa Kan Karuwar Kyamar Musulunci

Zababben Magajin Garin New York ya jaddada Yaki da kyamar Musulunci da kuma Kare Falasdinawa daga kalaman Kiyayya Zahran Mamdani magajin garin New York, ya sanya kyamar addinin Islama da wariyar launin fata na Falasdinu a matsayin fifiko tun ma kafin ya hau kan karagar mulki, kamar yadda jaridar Bold Post ta ruwaito. Mamdani ya […]