The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Amurka Trump ya ce: Za su dauki matakin soji kan kasar Venezuela nan ba da jimawa ba Shugaban
Gwamnatin kasar Iraki ta yi Allah wadai da matakin da Majalisar Dokokin Isra'ila "Knesset" ta dauka na mamaye yankin Yammacin
'Yan sandan kasar Ghana sun sanar da cewa tserato da wasu 'yan Najeriya 57 da aka yi faskwaurinsu, haka nan
 
											'Yan sandan kasar Ghana sun sanar da cewa tserato da wasu 'yan Najeriya 57 da aka yi faskwaurinsu, haka nan
 
											Shugaban kasar Amurka Donald Trump ya sanar da kawokarshen tattaunawa da kasar Canada dangane da batun kasuwanci Shugabann a kasar
 
											MDD ta bayyana cewa a tsakanin kowadanne mutanen Gaza 4, daya daga cikinsu yana fama da yunwa. Mai Magana da
 
											Kungiyar 'yan wasan kokawar Iran na gargajiya na matasa 'yan kasa da shekaru 23, ta lashe kambun duniya bayan da
 
											Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce kasarsa za ta gwammace ta fuskanci takunkumin maimakon mika wuya ga manufofin 'yan
A karshen watan Yuni ne, Majalisar Tsaron Iran ta amince da wani kudiri da majalisar dokokin kasar ta zartar wanda ya dakatar da haɗin gwiwa da hukumar ta IAEA.
A bara, wani rahoto ya nuna cewa Amurka na shirin kashe daruruwan biliyoyin daloli don sabunta makaman nukiliyarta.
Majalisar Dinkin Duniya da yarjejeniya kasa da kasa sun sha nanata cewa matsugunan Isra’ila a yankin Falasdinawa da aka mamaye haramtattu ne
Hamas ta zargi gwamnatin Sahyoniya da karya yarjejeniyar tsagaita wuta.
kungiyar likitocin Sudan, ta ce “Adadin wadanda suka mutu ya wuce 2,000 a cikin kwanaki biyu na farko bayan da RSF ta shiga El-Fasher.
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Ana ci gaba da bin hanyar diflomasiyya ko da a ƙarƙashin fada