Jakadan jamhuriyar Musulunci ta Iran a Jamhuriyar Nijar ne ya mikaq sakon musamman daga ministan harkokin wajen Iran, Sayyid Abas Arakci.
Jakadan na Iran a jamhuriyar Nijar Ali Tiztka ne ta mika sakon ta mataimakin minsitan harkokin wajen Nijar a jiya Litinin.