The latest news and topic in this categories.
Cibiyoyin da babban daraktan hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa ( IAEA), ya ziyarta sun hada Fordow ( Shahid Ali Muhammad) da Natanz ( Shahid Ahmadi Roshan) a yau
Shugaban kasar Iran ya bayyana cewa: Kasarsa tana sa ran samun zaman lafiya da tsaro, amma za ta mayar da martani ga duk wani mataki da ya shafi tsaronta Shugaban
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da kasashen Turai amma Amurka ta fice daga ciki domin kara dagula al'amura A ganawarsa da
Shugaban kasar Iran ya jaddada matakin kasarsa na mutunta yarjejeniyar nukiliya da aka kulla da
Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya jaddada cewa: Babu
Shugaban kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen ya jaddada cewa: Za su ci gaba da gwagwarmaya
Gwamnatin Amurka ta ce: Ba ta ganin akwai laifukan yaki ko kisan kare dangi da
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban