The latest news and topic in this categories.
Rundunar sojin Isra'ila ta fara dakatar da jami'anta da dama da suka ce za su daina aikin soji da yaƙi a Gaza har sai gwamnati ta amince da yarjejeniyar musayar
Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da ya gabata tare da Mandla Mandela, jikan tsohon shugaban kasar Afirka ta Kudu wanda ya
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Amman da kasarJordan a safiyar yau Laraba, a ci gaba da rangadin da yake a kasashen yankin Asiya ta kudu
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Amman da kasarJordan a safiyar
Kungiyar kare hakkin bi'adama Ta 'The Euro-Med Human Rights Monitor' ta bada sanarwan cewa gwamnatin
A taron Jami'an gwamnatocin kungiyar 'Shanghai Cooperation Organization (SCO)' da ke gudana a birnin Islamabad
Mabiya addinin kirista a nan Iran suna rayuwa tare da sauran Mabiya addinai daban daban.
Labaran da suke fitowa daga tarayyar Najeriya sun bayyana cewa mutane akalla 94 suna kone
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban