The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce karin matsin lamba kan masu goyon bayan gwamnatin sahyoniyawan na iya dakatar da ayyukanta na kidan kiyashi. A wata tattaunawa ta wayar tarho
Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da harin bam da Isra'ila ta kai kan kasar Labanon tare da yin kira ga kasashen duniya da kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi da takwaransa na Faransa Jean-Noel Barrot, a wata tattaunawa ta wayar tarho, sun tattauna batutuwan da suka shafi halin da ake ciki a yankin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce karin matsin lamba kan masu goyon bayan gwamnatin
Afirka ta Kudu ta yi Allah wadai da harin bam da Isra'ila ta kai kan
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi da takwaransa na Faransa Jean-Noel Barrot, a wata tattaunawa
Rundunar sojin Isra'ila ta fara dakatar da jami'anta da dama da suka ce za su
Kungiyar gwagwarmayar hadin kan Falasdinu ta Scotland (SPSC) ta shirya jerin tattaunawa a makon da
Babban magatakardar MDD Antonio Guterres ya yi kira ga kasashe masu karfin arziki da su cika alkawulan da su ka dauka na taimaka kasashe masu raunin tattalin arziki da kudade
Kamfanin “Neptune Oil” wanda shi ne babban mai sayar da man a yankin tsakiyar Afirka, ya sayi man fetur din da matatar mai ta Dangote take tacewa wanda ya kai
Wanda ya jagoranci sallar juma’a a Tehran Ayatullah Sayyid Ahmad Khatami ya fara da yin magana akan halin da ake ciki a kasar Syria wanda ya kira shi da makarkashiya
Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin sa’o’i kadan da su ka gabata, jiragen yakin HKI sun kai hare-hare da bama-bamai 1800 akan cibiyoyi 50 a cikin kasar
A yau Jumaa ‘yan mamaya sun jikkata waji bafalasdine yayin da su ka kutsa cikin garin Nablus dake yammacin kogin Jordan, kamar kuma yadda su ka kama samarin Falasdinawa 50.
Kasashen Iran da Hadaddiyar Daular Larabawa sun yi kira da babbar murya da a kare martabar kasa da kuma yankin kasar Siriya tare da dakatar da hare-hare da Isra'ila ke