The latest news and topic in this categories.
Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye suka su aika da dubban mayaka zuwa kasar Lebanon a duk lokacinda yake ake bukata.
Malaman da suke halattan taron hadin kan al-ummar musulmu ko kuma makon hadin kai a nan Tehran sun ci gaba da ayyukansu a safiyar yau Jumma’a. Inda malamai da dama
Jakadan kasar Lebanon a MDD ya bayyana cewa na’urorin sadarwan da HKI ta tarwatsasu a hannun mutanen kasar lebanon, bincike ya tabbatar da cewa an rika an sanya nakiyoyi masu
Jakadan kasar Lebanon a MDD ya bayyana cewa na’urorin sadarwan da HKI ta tarwatsasu a
Aljeriya ta yi kira, bisa bukatar Lebanon, da a gudanar da wani taron gaggawa na
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta'aziyyarsa ga iyalan
Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa
Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban