Gwamnatin Kasar Saudia tace Babu Batum Samar da Hulda Da HKI Sai An Kafa Kasar Falasdinu

Gwamnatin kasar Saudiya ta bada sanarwan cewa ba za ta amince ta samar da huldar jakadanci da HKI ba matukar ba’a kafa kasar Palasdinu mai zaman kanta sannan gabacin birnin Kudus a matsayin babban birnin kasar ba. Shafin yanar gizo na labarai Arabnews na kasar Saudiya ya bayyana cewa Yerima mai jiran gadon sarauta kuma […]
Sojojin HKI Sun Kai Hare Hare A Kan Wani Gini A Kudancin Birnin Beirut A Yau Jumma’a

A dai dai lokacinda kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makaman roka kimani 150 daga jiya Alhamis zuwa yau Jumma’a a kan wurare daban daban a kan arewacin HKI, dazo da rana ne kafafen yada labaran HKI suka bayyana cewa jiragen yakin HKI sun kai hari kan wani gina a kudancin birnin […]
Iran Ta Kira Jakadan Afganistan A Tehran Saboda Bayyana Korafinta Na Rashin Mutunta Taken Kasar

Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bukaci jakadan kasar Afganistan a Tehran ya zo ma’aikatar, don isar masa da sakon korafinta saboda rashin mutunta taken kasar wanda wakilin kasar Afganistan a taron hadin kan musulmi karo na 38 a nan Tehran ya yi. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ya nakalto labarin na cewa […]
Dakarun Hashdusha’abi Na Kasar Iraki Sun Ce A Shirye Suke Su Aika Mayaka Zuwa Kasar Lebanon

Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye suka su aika da dubban mayaka zuwa kasar Lebanon a duk lokacinda yake ake bukata. Tashar talabijan ta Presstv a nan Tehran ta nakalto Abu Ala-walai shugaban ‘Kata’ib Sayyid Ashshuhada’ yana fadar haka a khudumar jumma’a, yana kuma kira ga […]
Iran: Taron Hadin Kan Al-ummar Musulmi Karo Na 38TH Ya Ci Gaba Da Ayyukansa A Yau Jumma’a

Malaman da suke halattan taron hadin kan al-ummar musulmu ko kuma makon hadin kai a nan Tehran sun ci gaba da ayyukansu a safiyar yau Jumma’a. Inda malamai da dama suka gabatar da jawabai masu muhimmanci. Kamfanin dillancin labaran IP na kasar Iran ya nakalto shugaban kungiyar ‘majalisar malaman muhammadi’ Sheikh Abdulkadir Alousi yana cewa: […]
Bincike Ya Tabbatar Da Cewa An Sanya Nakiya A Na’urorin Sadarwan Da HKI Ta Tarwatsasu A Lebanon

Jakadan kasar Lebanon a MDD ya bayyana cewa na’urorin sadarwan da HKI ta tarwatsasu a hannun mutanen kasar lebanon, bincike ya tabbatar da cewa an rika an sanya nakiyoyi masu fashewa a cikin su kafin su shigo kasar. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa a ranakun Talata da laraban da suka […]
Aljeriya ta kirayi zaman gaggawa na kwamitin sulhu kan abubuwan dake faruwa a Lebanon

Aljeriya ta yi kira, bisa bukatar Lebanon, da a gudanar da wani taron gaggawa na Kwamitin Sulhu, don yin nazari kan abubuwan da ke faruwa masu hadari a Lebanon, musamman ma babban harin fashewar na’urorin sadarwa. Ministan harkokin wajen kasar Aljeriya Ahmed Ataf ya tattauna ta wayar tarho da takwaransa na kasar Labanon Abdallah Bou […]
Nasrallah: Yahudawa Ba Za Su Koma Arewacin Falastinu Ba Har Sai An Kawo Karshen Yaki Kan Gaza

Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah a ranar Laraba ya mika ta’aziyyarsa ga iyalan wadanda suka yi shahada ko kuma suka jikkata sakamakon kazamin harin haramtacciyar kasar Isra’ila ta hanyar na’urorin sadarwa, inda Sayyid Nasrallah ya bayyana lamarin a matsayin “babban aikin ta’addanci, aikin kisan kare dangi da kisan kiyashi,” wanda ya kai matsayin […]
Ambaliya Ta Shafi Mutum Miliyan 1.6 A Nijeriya — NEMA

Hukumar Bayar da Agajin Gaggawa (NEMA) ta ce kimanin mutane miliyan 1.6 ne ambaliyar ruwa ta shafa a Najeriya tsakanin watan Afrilu zuwa Satumban 2024. Darakta-Janar ta NEMA, Hajiya Zubaida Umar ce ta bayyana hakan a yayin wani bikin koyar da dabarun kariya da ɗaukar matakan gaggawa kan ambaliyar ruwa da aka gudana ranar Alhamis […]
Sanata Sanders ya gabatar wa Majalisa wata doka da ta dace ta dakatar da sayar wa Isra’ila makamai

Sanatan Amurka Bernie Sanders ya tabbatar da cewa kashi 60% na wadandfa suka rasa rayyukansu a yakin da Isra’ila ke kaddamarwa kan Gaza mata ne da kananan yara, yana mai cewa kashi 90% na mazauna Gaza suna gudun hijira saboda yakin. Sanata Bernie Sanders na Amurka ya tabbatar da cewa “akwai karin kisan kiyashi a […]
Pezeshkian : Ta Hanyar Hadin Kai Ne, Kasashen Musulmi Zasu Kare Mutuncinsu

Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce akwai bukatar musulmi su samar da hadin kai domin kare mutuncinsu da al’ummominsu. Shugaban na Iran ya bayyana hakan ne a jawabin da ya gabatar a taron makon hadin kan kasashen musulmi na kasa da kasa karo na 38, wanda aka bude jiya Alhamis a birnin Tehran tare […]
Lebanon : Hare-haren Na’urorin Sadarwa Shelanta Yaki Ne, Zamu Mayar Da Martani

Shugaban kungiyar Hizbullah Sayyed Hassan Nasrallah ya ce fashe-fashen na’urorin sadarwa da Isra’ila ta kai a ranakun Talata da Laraba, wanda ya kashe mutane 37 tare da raunata kusan 3,000 a Lebanon, shelanta yaki ne. Sayyid Nasrallah ya bayyana hakan a cikin jawabin da ya gabatar da yammacin Alhamis a jawabinsa na farko da aka […]
Labanon : Amurka Da Faransa Sun Bukaci A kai Zuciya Nesa

Amurka ta ce tana kokarin amfani da diflomasiyya domin kauce wa ta’azzarar tashin hankali tsakanin kungiyar Hezbollah da Isra’ila. Mai bai wa shugaban Amurka shawara kan harkokin tsaro, John Kirby ya jaddada kokarin Amurka na yayyafa wa wutar ruwa. Ya kara da cewa abun da Amurka ke yi shi ne kauce wa tashin hankalin, duk […]
IRGC : Isra’ila Za Ta Fuskanci Babban Martani Daga ‘Yan Gwagwarmaya

Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na kasar Iran ya ce Isra’ila za ta fuskanci “mummunan martani daga bangaren ‘yan gwagwarmaya” kan ayyukan ta’addancin da ta ke yi a kasar Labanon. A wata wasika da ya aikewa shugaban kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrallah a jiya Alhamis, Manjo Janar Hossein Salami ya yi Allah […]