The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Saudiya ta bada sanarwan cewa ba za ta amince ta samar da huldar jakadanci da HKI ba matukar ba’a kafa kasar Palasdinu mai zaman kanta sannan gabacin birnin
A dai dai lokacinda kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makaman roka kimani 150 daga jiya Alhamis zuwa yau Jumma’a a kan wurare daban daban a kan
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bukaci jakadan kasar Afganistan a Tehran ya zo ma’aikatar, don isar masa da sakon korafinta saboda rashin mutunta taken kasar wanda wakilin kasar Afganistan
Gwamnatin kasar Saudiya ta bada sanarwan cewa ba za ta amince ta samar da huldar
A dai dai lokacinda kungiyar hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makaman roka
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta bukaci jakadan kasar Afganistan a Tehran ya zo ma’aikatar,
Babban Sakataren dakarun ‘Kata’ib Sayyidush Shuhada’ na kasar Iraki ya bayyana cewa rundunoninsa a shirye
Malaman da suke halattan taron hadin kan al-ummar musulmu ko kuma makon hadin kai a
Sharhin bayan labaran namu zai yi magana ne kan Allah wadai da gwamnatin Siriya ta yi da matakin wuce gona da iri da gwamnatin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ta dauka
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da