The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ba tare da wani sharadi ba ga gwagwarmayar Palasdinawa, a yakin da suke yi da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila. Pezeshkian
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a Zirin Gaza da kuma kungiyar Ansar Allah a kasar Yaman suna yakar zaluncin Isra’ila kafada
Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya bayyana aniyar kasarsa na ci gaba da gudanar da shari'ar kisan kiyashi kan gwamnatin sahyoniyawan. Jaridar Quds al-Arabi ta bayar da rahoton cewa, Cyril
Shugaban kasar Afirka ta Kudu ya bayyana aniyar kasarsa na ci gaba da gudanar da
Mummunar ambaliyar ruwa a Maiduguri a daren 9 ga watan Satumba, sakamakon rugujewar madatsar ruwa
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya nanata manufofin jamhuriyar musulunci ta Iran da
Pars Today - Rashin mutunta bukatun jama'a a Amurka, musamman a tsakanin daliban jami'a, ya
Parstoday- Jagoran juyin juya halin Musulunci ya dauki gasar kasa da kasa a matsayin wani
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban