Taron Farko Na Ministocin Harkokin Wajen Kungiyar Kasashen Sahel (AES)

An bude taron farko na ministocin harkokin wajen kungiyar kasashen Sahel (AES) a wannan Litinin, a birnin Bamako, na kasar Mali. Taron wani muhimmin mataki ne na aiwatar da bangaren “Diflomasiyya” na kungiyar, daya daga cikin muhimman ginshikan kungiyar AES, da nufin ayyana ayyuka da matakan da suka wajaba don karfafa hadin gwiwa tsakanin kasashe […]