The latest news and topic in this categories.
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da aka kashe a Gaza a rana ta 347 da ake ci gaba da gwabza yakin
An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami'in Amurka ya sanar a wannan Litinin. A watan da ya gabata, Amurka ta mika ragowar sansanonin soji ga
Rahotanni daga kasar Lebanon sun tabbatar da shahadar mutane akalla 9 tare da jikkatar wasu kimanin 2,800 bayan wata fashewa a birnin Beirut fadar mulkin kasar. A cikin rahotonta, ma'aikatar
Ma'aikatar lafiya ta Falasdinu a Gaza ta sanar a ranar Talata cewa adadin Falasdinawa da
An kammala aikin janyewar sojojin Amurka daga Nijar, kamar yadda wani jami'in Amurka ya sanar
Rahotanni daga kasar Lebanon sun tabbatar da shahadar mutane akalla 9 tare da jikkatar wasu
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya jaddada goyon bayan gwamnatinsa ba tare da wani sharadi
Shugaban ofishin siyasa na kungiyar gwagwarmayar Musulunci ta Hamas ya tabbatar da cewa gwagwarmaya a
Rahotanni daga Gaza na cewa hare haren Isra’ila a baya bayan nan sun yi sanadin shahadar mutane kusan 1,000 a baya bayan nan wanda ke nuna irin girman barnar da
Iran ta bakin kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar, Esmaeil Baghaei, ta yi kakkausar suka ga sabbin hare-haren da Isra'ila ke kai wa zirin Gaza, yana mai bayyana su a matsayin
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar a ranar Larabar nan da cewa, ta kaddamar da hare-hare ta kasa a tsakiya da kudancin zirin Gaza, biyo bayan hare-haren wuce gona da iri
Shugaban Amurka Donald Trump ya fada ya bayyana a wannan Laraba cewa ya yi tattaunawa mai kyau” da Volodymyr Zelensky, washegarin da ya tattauna ta wayar tarho da Vladimir Putin.
Kasashen Nijar da Burkina Faso da kuma Mali kowannensu sun sanar da ficewa daga kungiyar kasashe renon faransa ta (OIF). Nijar ta sanar da ficewa daga kungiyar a ranar Litini,
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye