The latest news and topic in this categories.
Kafogfin yada labaran Isra’ila sun bayar da rahotanni da ke cewa, nan ba da jimawa ba kotun hukunta manyan laifuka ta duniya za ta ba da sammacin kame shugabannin gwamnatin
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian tare da tawagarsa sun isa lardin Basra da ke kudancin kasar Iraki a yau Juma'a a rana ta uku ta ziyarar aiki da ya kai
Pars Today - Tarihi ya shaida cewa Annabin Musulunci mai girma ya kasance yana magana da muminai da jama'arsa karara ba tare da wata shakka ba. Ba zai taba siyasantar
Pars Today - Tarihi ya shaida cewa Annabin Musulunci mai girma ya kasance yana magana
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi Allah wadai da harin ta'addancin da aka kai wa
Babban sakataren Majalisar Dinkin Duniya ya yi Allah-wadai da harin da aka kai kan wata
Dakarun Yemen sun kai hare-hare kan jiragen ruwa 80 da suke na gwamnatin mamaya da
Kasar Jordan ta yi Allah wadai da kiraye-kirayen da 'yan mamaya ke yi na kai
Wasu masana a nan kasar Iran suna ganin take taken kasashen Turai da Amurka shi ne sake samar da wani sabon kuduri kan JMI dangane da shirinta na makamashin nukliya.
Ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran ta kira jakadan kasar Hungary a Tehran zuwa ma’aikatar a ranar Talatan da ta gabata don gabatar da korafinta ga kungiyar Tarayyar Turai wacce ta
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanin Sheikh Na’im Qasem ya bayyana cewa HKI zata ji ba dadi saboda hare haren da take kaiwa kan birnin Beirut babban birnin kasar
Kungiyar Hamas wacce take iko da zirin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bayyana cewa manufar HKI a yakin da take fafatawa da Falasdinawa a Gaza tun ranar
Sojojin kasar Yemen sun kwace wani jirgin ruwan HKI a cikin tekun Maliya a wani sabon yunkuri na taimakawa Falasdinawa a Gaza, wadanda suke fafatawa da sojojin HKI fiye da
Kasashen Qatar Da Iran sun tattauna kan batutuwa da dama ciki har da halin ha ake ciki a yankin. Wannan bayannin ya fito bayan da tattaunawar data wakana tsakanin shugaban