The latest news and topic in this categories.
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na duniyarmu a yau, shiri wanda yake kawo maku labarai masu muhimmanci a makon da ya
Iran ta yi kashedi game da makircin Isra’ila don fadada yaki a fadin Falasdinu. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen kasar ta Iran ya ce gwamnatin Isra'ila tana ci gaba da kulla
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce ya damu matuka dangane da hare-haren soji da Isra’ila ke kai wa yankin Yammacin Kogin Jordan da ta mamaye, yana mai
Assalamu alaikum masu sauraro barkammu da warhaka barkammu da sake saduwa a cikin shirimmu na
Iran ta yi kashedi game da makircin Isra’ila don fadada yaki a fadin Falasdinu. Kakakin
Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya ce ya damu matuka dangane da hare-haren
Bayanai daga Falasdinu na cewa an kashe Muhammed Jabber daya daga cikin manyan mayakan Falasdinawa
Fiye da 'yan Nijeriya miliyan 31.8 ne suke cikin mawuyacin yanayi na ƙarancin abinci, sakamakon
MAfi yawancin mambobin kwamitin tsaron sun yi tir da harin da sojojin HKI su ka kai wa mutanen Gaza a cikin daren shekaran jiya wanda ya yi sanadiyyar shahadar fiye
Rahotanni daga sansanin ‘yan hijira na Nablus a yammacin kogin Jordan sun ambaci cewa sojojin mamayar HKI sun tilasta wa iyalai 10 ficewa daga gidajensu. Sojojin na HKI suna shirin
Ma’aikatar tsaron kasar Rasha ta sanar da kakkabo jiragen sama marasa matuki 57 da kasar Ukiraniya ta harba zuwa yankuna mabanbanta na kasar. A yau Laraba ne ma’aikatar tsaron kasar
Majiyar ‘yan aware ta kasar Mali ta sanar da cewa wani hari da sojojin gwamnati su ka kai a arewacin kasar ya yi sanadiyyar kashe mutane 18 a arewacin kasar
Shugaban na kurdawa a Syira Hikmat al-Hijri ya soki halayyar gwamnatin rikon kwarya ta kasar Syria, tare da nuna kin amincewa da sabon tsarin mulkin kasar da aka sanar kwanaki
A ci gaba da taya Falasdinawa fada da sojojin Yemen suke yi, sun kai wa sansanin jiragen sama na HKI dake saharar “Nakab” hari da makami mai linzami samfurin “Ballistic’