The latest news and topic in this categories.
Kungiyar 'yan jarida ta kasa da kasa ta bukaci kawo karshen zarge-zargen da gwamnatin sahyoniya ta ke yi wa 'yan jarida Gaza na danganta su da ‘yan ta’adda. kungiyar ta
Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta ce adadin mutanen da sukayi shahada sanadin, kisan kiyashin da Isra'ila a Gaza ya zarce 40,000. A rahotonta na baya-bayan nan kan wadanda suka mutu
Jagoran kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta Yemen, Abdul-Malik al-Houthi ya ce tura jiragen ruwan yakin Amurka ba zai iya hana sojojin Yemen kaddamar da farmakin mayar da martani ga Isra'ila ba
Kungiyar 'yan jarida ta kasa da kasa ta bukaci kawo karshen zarge-zargen da gwamnatin sahyoniya
Ma'aikatar lafiya ta Gaza ta ce adadin mutanen da sukayi shahada sanadin, kisan kiyashin da
Jagoran kungiyar gwagwarmayar Ansarullah ta Yemen, Abdul-Malik al-Houthi ya ce tura jiragen ruwan yakin Amurka
An fara tattaunawar birnin Geneva na kasar Switzerland kan Sudan ba tare da halartar gwamnatin
Wata kotu a Birtaniya ta yanke wa wata mata hukuncin dauri a gidan yari da
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a