Kungiyar OIC: Kisan Haniyya a cikin Iran keta hurumin kasar ne

Shafin sadarwa na yanar gizo na Al-Nashrah ya bayar da rahoton cewa, kungiyar hadin kan kasashen musulmi ta fitar da sanarwa ta karshe bayan taronta a birnin Jeddah, inda ta yi kakkausar suka kan kisan gillar da aka yi wa shahid Ismail Haniyya , tsohon shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas a birnin Tehran, tare […]
Isra’ila Ta Haramta Wa Limamin Masallacin Kudus shiga masallacin har tsawon watanni 6

A safiyar yau ne 8 Agustan 2024 ‘yan sandan gwamnatin sahyoniyawan suka haramta wa Sheikh Ikrama Sabri mai limamin masallacin Aqsa shiga wannan masallaci mai alfarma da harabarsa na tsawon watanni 6. Shafin yada labarai na arabi 21 ya bayar da rahoton cewa, “Khaled Zabarqa” lauyan Sheikh Ikrama Sabri ya bayyana dangane da haka cewa: […]
Wasu ‘Yan majalisa A Burtaniya Sun Soki Gwamnati Kan Batun Nuna Kyama Ga Musulmi A Kasar

Mambobin majalisar dokokin Birtaniyya sun soki yadda gwamnatin kasar ta gaza wajen tunkarar kungiyoyin masu tsattsauran ra’ayi da ke kai hare-hare a wuraren musulmi ta hanyar yada kiyayya ga musulmi. A rahoton Yeni Shafaq, ‘yan majalisar dokokin Burtaniya da dama sun soki yadda gwamnatin kasar ke nuna halin ko in kula dangane da tarzomar kyamar […]
Paparoma ya yi kira da a gaggauta tsagaita wuta a Gaza

Shugaban kiristoci mabiya darikar Katolika na duniya Paparoma Francis a lokacin da yake jawabi ga jama’a a fadar Vatican, ya yi nuni da mummunan halin jin kai da ake ciki a zirin Gaza tare da yin kira da a tsagaita bude wuta cikin gaggawa a wannan yanki. A cewar tashar Al-Alam, shugaban mabiya darikar Katolika […]
Borrell : Jefa Falasdinawa Cikin Yunwa Babban Laifi Ne

Babban jami’in harkokin wajen kungiyar tarayyar Turai, ta EU ya gargadi Isra’ila da cewa jefa falasdinawa cikin yunwa da gangan laifin yaki ne. Josep Borrell ya kuma ce dole ne gwamnatin Isra’ila ta “nisanta kanta” daga kalaman da ministanta Bezalel Smotrich ya yi. A cikin wani sakon da ya rubuta a kan kafofin watsa labarun […]
MDD : Adadin Falasdinawa Da Suka Yi Gudun Hijira A Yammacin Kogin Jordan Ya Ninka

Hukumar kula da ayyukan jin kai ta Majalisar Dinkin Duniya (OCHA) ta ce adadin Falasdinawa da suka rasa matsugunansu a yammacin gabar kogin Jordan da aka mamaye ciki har da gabashin birnin Kudus, ya ninka fiye da ninki biyu tun a ranar 7 ga watan Oktoba idan aka kwatanta da watanni 10 da suka gabata. […]
WHO Na Da Niyyar Yi Wa Yara 600,000 Allurar Rigakafin Cutar Shan Inna A Gaza

Hukumar Lafiya Ta Duniya, ta yunkuri anniyar aikewa da alluran riga kafi na cutar shan inna ko kuma Polio a zirin Gaza. Shugaban hukumar ta WHO, ya ce hukumarsa na aikewa da allurar rigakafin cutar shan inna fiye da miliyan daya zuwa zirin. Za a yi allurar rigakafin a cikin makonni masu zuwa ga yara […]
OIC : Kisan Hanineh Keta Hurimin Kasar Iran Ne

Kungiyar Hadin Kan Musulunci ta ce Isra’ila ce, ke da alhakin” kashe shugaban ofishin siyasa na kungiyar Hamas ta Falasdinu, Ismaïl Haniyeh, a makon jiya a Tehran. A cikin wata sanarwa da ta fitar bayan wani taro na musamman a birnin Jeddah na kasar Saudiyya, kungiyar OIC ta ce “tana rike da Isra’ila, da cikakken […]
Shugaban Iran, Ya Bukaci Kasashen Yamma Su Daina Goyan Bayan Isra’ila

Shugaban kasar Iran Massoud Pezeshkian ya sake nanata cewa, Iran na da hakkin mayar da martani yadda ya kamata kan laifukan da yahudawan sahyoniya suke aikatawa, yana mai jaddada cewa, idan kasashen yammacin duniya suna son rage tabarbarewar tsaro a yankin, to ya kamata su gaggauta dakatar da bayar da goyon baya ga Isra’ila. A […]
Tawagar Iran A MDD, Ta Ce Kasar Za Ta Sa Isra’ila, Ta Yi Nadamar Kisan Haniyeh

Tawagar dindindin ta Iran a Majalisar Dinkin Duniya ta ce kasar za ta sa Isra’ila ta yi nadamar ta’addancin da ta aikata a baya-bayan nan kan Jamhuriyar Musulunci ta Iran wanda ya kai ga shahadar babban jagoran Hamas Ismail Haniyeh. Tawagar ta yi wannan furuci ne a ranar Laraba, yayin da take amsa tambayoyi kan […]
Nijar Ta Bi Sahun Mali Wajen Katse Huldar Diflomasiya Da Ukraine

Jamhuriyar Nijar ta sanar da katse du wata huldar Diflomatisyya da kasar Ukraine. Nijar, ta zargi gwamnatin ta Ukraine da goyon bayan kungiyoyin yan ta’adda. Kakakin gwamnatin mulkin sojin Jamhuriyar Nijar Amadou Abdramane ne ya bayyana daukar matakin ranar Talata da maraice a wata sanarwa da ya karanto ta gidan talbijin na kasar. Ya kara […]
Tunisiya : An Kori Firaminista, Ahmed Hachani Ba Tare Da Wani Bayani Ba

Fadar shugaban kasar Tunisia, ta sanar da korar firaministan kasar, Ahmed Hachami, ba tare da wani bayyani a hukumance ba. A yammacin jiya Laraba ne aka kori firaministan, inda aka maye gurbinsa da ministan harkokin jin dadin jama’a Kamel Madouri da aka nada kwanan nan. Ahmed Hachani, wanda aka kora, ya maye gurbin Najla Bouden […]