The latest news and topic in this categories.

Iran: An Rage Yawan Rashin Aikin Yi Da Kashi 8.8% A Lokacin Shugabancin Marigayi Shugaba Ra’isi
15 Jul

Iran: An Rage Yawan Rashin Aikin Yi Da Kashi 8.8% A Lokacin Shugabancin Marigayi Shugaba Ra’isi

An bayyana cewa kashi 8.8 % na rashin aikin yi ya rasgu a kasar Iran a lokacin shugabancin marigayi shahih

China Da Rasha Sun Gudanar Da Atisayen Hadin Giwa Bayan Barazanar Kungiyar Tsaro Ta Nato
15 Jul

China Da Rasha Sun Gudanar Da Atisayen Hadin Giwa Bayan Barazanar Kungiyar Tsaro Ta Nato

Kasashen Chaina da Rasha sun fara atisayen soje na hadin giwa bayan barazanar kungiyar tsaro ta Nato karkashin jagorancin Amurka.

Iran Ta Yi Allawadai Da Hare Haren HKI Kan Makarantar UNRWA A Gaza
15 Jul

Iran Ta Yi Allawadai Da Hare Haren HKI Kan Makarantar UNRWA A Gaza

Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Naseer Kan’ani ya yi allawadai da hare haren da jiragen yakin HKI suka kai

An Gudanar Da Makokin Tasu’a Na Imam Hussain (s) A Husainiyyar Imam Khomanini(q) Tare Da Jagora
15 Jul

An Gudanar Da Makokin Tasu’a Na Imam Hussain (s) A Husainiyyar Imam Khomanini(q) Tare Da Jagora

An gudanar da makokin daren tasu’an Imam Hussain (a) a wurare da dama a ciki da wajen kasar Iran. Daga

An Fara Zaben Majalisar Dokoki Karo Na 4 Tun Bayan Yakin Basasa A Kasar Siriya 
15 Jul

An Fara Zaben Majalisar Dokoki Karo Na 4 Tun Bayan Yakin Basasa A Kasar Siriya 

A yau litinin ce mutanen kasar Siriya suka fito zuwa rumfunan zabe don zaben yan majalisar dokokin kasar karo na