The latest news and topic in this categories.
Gwamnatin kasar Masar ta taya Masoud Pezeshkian murnar lashe zaben da aka yi masa a matsayin sabon shugaban kasar Iran. A cewar sanarwar da mai magana da yawun shugaban kasar
Cibiyar Nazarin Tsaro ta Isra'ila (INSS) ta gano cewa, idan Isra’ila ta shiga da Hizbullah gadan-gadan, to kuwa makaman Hizbullah zai yi babban lahali ga Isra’ila Cibiyar da ta fi
Masoud Pezeshkian na shirin zama shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran na 9 a hukumance, inda ake shirin gudanar da bikin rantsar da shi a majalisar dokokin kasar da aka fi
Gwamnatin kasar Masar ta taya Masoud Pezeshkian murnar lashe zaben da aka yi masa a
Cibiyar Nazarin Tsaro ta Isra'ila (INSS) ta gano cewa, idan Isra’ila ta shiga da Hizbullah
Masoud Pezeshkian na shirin zama shugaban Jamhuriyar Musulunci ta Iran na 9 a hukumance, inda
Ma'aikatar lafiya a zirin Gaza ta sanar da cewa, adadin wadanda suka mutu sakamakon hare-haren
Isra'ila tana kara tsanta hare-hare a wurare masu kariya bisa dokoki na kasa a cikin
A yau Talata ne dai sojojin Sudan su ka sanar da cewa, baki dayan jihar Khartum ta zama 'yantacciya daga dakarun kai daukin gaggawa na ( RSF), bayan da su
Ministan harkokin wajen Faransa ya kira yi tarayyar turai da ta sake bitar alakarta da Isra'ila saboda ci gaba da kisan kiyashin da take yi wa al'ummar Gaza da kuma
Kamfanin dillancin labarun " Mehr" na Iran ya ambato tashar talabijin din 'aljazira' tana fadin cewa: " yawan sojojin da suke kashe kansu, da kuma masu kamuwa da cutukan kwakwalwa
Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran Ayatullah Sayyid Ali Khamnei wanda yake mayarwa da Amurka martani ya bayyana cewa: Ya kamata su daina yin Magana maras ma'ana, fadin cewa
Da safiyar yau Talata mazauna yankin "al-Daraj'dake Gaza su ka farka daga bacci cikin sanadiyyar harin da jiragen yakin HKI su ka kai wa makarantar " Musa Bin Nusair" dake
Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran ya bayyana cewa: Haramtacciyar kasar Isra'ila ba ta da wani yanki na siyasa mai zaman kansa Shugaban Majalisar Shawarar Musulunci ta Iran Muhammad Baqir