The latest news and topic in this categories.
Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gana da zababben shugaban kasar, Masoud Pezeshkian, domin taya shi murnar lashe zaben shugaban kasa karo na 14. Ganawar ta gudana ne
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser kan’ani ya bayyana cewa, kofar tattaunawa ta diflomasiyya tsakanin Iran da Amurka a bude take, kuma ana ci gaba da tattaunawa tsakaninsu amma
Ma'aikatan lafiya a Gaza sun kwashe Falasɗinawa majinyata daga Asibitin al-Ahli Baptist bayan rundunar sojin Isra'ila ta yi gargaɗi ga mutane su fice daga yankunan Al-Daraj, Al-Tuffah da Tsohon Birni
Shugaban majalisar dokokin Iran, Mohammad Baqer Qalibaf, ya gana da zababben shugaban kasar, Masoud Pezeshkian,
Kakakin ma’aikatar harkokin wajen kasar Iran Nasser kan’ani ya bayyana cewa, kofar tattaunawa ta diflomasiyya
Ma'aikatan lafiya a Gaza sun kwashe Falasɗinawa majinyata daga Asibitin al-Ahli Baptist bayan rundunar sojin
Jaridar Washington Post ta ruwaito wani rahoto, game da rikicin siyasa da ke kara ruruwa
Isra'ila ta kashe Falasɗinawa da dama a harin da ta kai ta sama a wani
Mai ba da shawara ga Jagoran juya juya halin Musulunci kan harkokin siyasa ya bayyana cewa: Tattaunawar Muscat wata dama ce ta samun zaman lafiya kan batutuwa masu sarkakiya Ali
Daruruwan mutane ne suka jikkata sakamakon fashewar wani abu mai karfi a tashar jiragen ruwa na Shahid Raja'e da ke kudancin kasar Iran Wata babbar fashewa, wacce ba a taba
Sojojin Yemen sun kai hari kan sansanin Nevatim na haramtacciyar kasar Isra'ila da ke Negev da makami mai linzami Dakarun Yemen sun sanar da aiwatar da wani farmakin soji kan
Sojojin mamayar Isra'ila suna ci gaba da kashe-kashen kisan kiyashi, kuma ana ci gaba da fama da yunwa a Gaza a daidai lokacin da kasashen duniya suka yi shiru An
‘Yan gudun hijira a Sudan sun yi kira ga kungiyoyin kasa da kasa da su ceto yara da tsofaffi daga mummunan kangin da suka shiga An gwabza kazamin fada a
A dai-dai lokacinda kasashen Indiya da Pakisatn suke tada jijiyoyin wuta kan wani harin ta'addanci da ya kai ga mutuwar mutane 27 masu yawon shakatawa a yankin Kashmir na kasar