The latest news and topic in this categories.
Kungiyoyi masu gwagwarmaya da sojojin HKI a yankin yamma da kogin Jordan sun sha alwashin daukar fansar Falasdinawa 4 wadanda sojoji HKI suka kashe, tare da amfani da jirgin yaki
Gwamnatin JMI ta dorawa wasu jami'an gwamnatin Amurka wadanda suke da hannu a tursasawa Amurkawa wadanda suke allawadai da HKI saboda kisan kiyashen da takewa Falasdinawa a zirin Gaza. Kamfanin
Sojojin Kasar Yemen tare da hadin kai da masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun cilla makamai masu linzami kan birnin Haifa cibiyar tattalin arziki na HKI tare da amfani da
Kungiyoyi masu gwagwarmaya da sojojin HKI a yankin yamma da kogin Jordan sun sha alwashin
Gwamnatin JMI ta dorawa wasu jami'an gwamnatin Amurka wadanda suke da hannu a tursasawa Amurkawa
Sojojin Kasar Yemen tare da hadin kai da masu gwagwarmaya a kasar Iraki sun cilla
Jagoran juyin juya halin musulunci a nan Iran Imam Sayyid Aliyul Khaminae ya bukaci mutanen
Mukaddashin ministan harkokin wajen kasar Iran Ali Bakiri Kani ya bayyana cewa hki zata jefa
A ci gaba da ran gadin da yake a game da abubuwan dake faruwa a yankin Ministan Harkokin Wajen Iran Abbas Araghchi ya je kasar Siriya a kokarin ganin an
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya isa birnin Damascus babban birnin kasar Siriya bayan wani ziyara mai muhimmnci da ya kai kasar Lebanon. Tashar talabijan ta Presstv a
Ministan harkokin wajen kasar Venezuela Yvan Gil ya bukaci kasashen duniya musamman Iran da sauran kasshen larabawa su hada kai don kafa kawance wacce zata kawo karshen kissan kiyashin da
Yawan Falasdinawa wadanda HKI ta kai su ga shahada a zirin Gaza kimani shekara guda da ta gabata a yau ya kai mutum 41,825 da kuma wasu 96,910 na wadanda
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya soki kwamitan tsaro na MDD saboda gazawarsa wajen kawo karshen kissan kiyashin da HKI take yi a Gaza, saboda tana samun goyon
Gwamnan jihar Borno a arewa maso gabacin tarayyar Najeriya Babagana Umar Zulum ya kafa kwamitin kwararru don gano musabbabin rushewar madatsar ruwa ta Ala'u wanda ya haddasa ambaliyar ruwa a