The latest news and topic in this categories.
Zanga-zangar neman kulla yarjejeniyar musanyar fursunoni a haramtacciyar kasar Isra'ila tana ci gaba da yin kamari a tsakanin yahudawan sahayoniyya Rahotonni sun bayyana cewa: Titunan yankunan da aka mamaye sun
Wani kwamandan sojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila ya ce: Rusa kungiyar Hamas yana bukatar shafe tsawon akalla shekaru biyu Ma'aikatar lafiya a Zirin Gaza ta sanar da shahadar Falasdinawa akalla
Zaben shugaban kasa a Iran ya koma zagaye na biyu, kuma daga yau Lahadi ne 'yan takaran zasu fara yakin neman zabensu Hukumar zaben kasar Iran ta sanar da cewa:
2024 Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gana da shugaban ma'aikatun
Rahotanni sun tabbatar da cewa, jiragen yakin Isra'ila sun keta hurumin sararin samaniyar birnin Beirut
A ranar 5 ga watan Yuli ne za a gudanar da zaben shugaban kasa zagaye
Rundunar sojin Isra'ila ta sanar da kwashe wasu sojoji 200 daga wani sansanin soji da
Sojojin Isra'ila sun sake kutsawa cikin yankuna biyu na arewaci da kudancin Gaza, kuma jami'an
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya zai kada kuri'a kan daftarin kudiri da ke neman dakatar da bude wuta cikin gaggawa, ba tare da sharadi ba, kuma na dindindin a
Rahotanni sun bayyana cewa, an zabi Abdirahman Mohamed Abdullahi, shugaban ‘yan adawar Somaliland a matsayin shugaban yankin Somaliya mai ballewa. Abdullahi - wanda aka fi sani da Cirro - na
Firaministan Iraki Mohammed Shi'a al-Sudani ya yi Allah-wadai da wasikar da Isra'ila ta aike wa kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya na bukatar daukar matakin gaggawa kan kungiyoyin gwagwarmayar da
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta ce sojojin Haramtacciyar Kasar Isra'ila sun lalata asibitin Mohammed Yousef al-Najjar da ke Rafah a kudancin zirin Gaza, ta hanyar amfani da wasu motocin yaki
Kasar Siriya ta yi kira da a raba yankin Gabas ta Tsakiya da makamin nukiliya Wakilin dindindin na Siriya a Majalisar Dinkin Duniya, Ambasada Qusay Al-Dahhak, ya jaddada cewa: Munanan
Sojojin Yemen sun kai wani gagarumin hari kan wani jirgin ruwa a tekun Bahar Maliya da ke da alaka da yahudawan sahayoniyya Rundunar sojin Yemen ta sanar da cewa: Sojojinta