The latest news and topic in this categories.

Murtaniya: Ana Cigaba Da Kidaya Kuri’un Zaben Shugaban Kasa Da Aka Yi
30 Jun

Murtaniya: Ana Cigaba Da Kidaya Kuri’un Zaben Shugaban Kasa Da Aka Yi

Rahotannin da suke fitowa daga kasar Murtaniya suna cewa, ana cigaba da kidaya kuri’un da aka kada na zaben shugaban

Unrwa:  Babu Wani Abu Mai Amfani Da Rayuwa Take Bukata  Da Ya Wanzu A Gaza
30 Jun

Unrwa:  Babu Wani Abu Mai Amfani Da Rayuwa Take Bukata Da Ya Wanzu A Gaza

Hukumar Agaji ta Falasdinawa ( Unruwa) ta bayyana cewa;mutanen Gaza sun rasa duk wani abu wanda yake karfafa rayuwa, tare

Tsohon Kwamandan Sojan Isra’ila: Bai Kamata A Dauki Barazanar Iran Da Wasa Ba
30 Jun

Tsohon Kwamandan Sojan Isra’ila: Bai Kamata A Dauki Barazanar Iran Da Wasa Ba

Tashar talbijin din “almayadeen” mai watsa shirye-shiryenta daga Beirut na kasar Lebanon ta ambato  tsohon kwamandan yankin tsakiya dake kusa

Za A Yi Muhawara A Tsakanin ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Biyu Da Su Ka Rage A Gobe Litinin
30 Jun

Za A Yi Muhawara A Tsakanin ‘Yan Takarar Shugaban Kasa Biyu Da Su Ka Rage A Gobe Litinin

Bayan da zamana ‘yan takara biyu ne kadai su ka rage a zaben shugaban kasa da za a yi zagaye

Jagora: Makiya Na Nufin Rusa Tsarin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran
30 Jun

Jagora: Makiya Na Nufin Rusa Tsarin Jamhuriyar Musulunci Ta Iran

Jagoran juyin juya halin musulunci na Iran, Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana cewa; makiya sun nufin rusa tsarin jamhuriyar