The latest news and topic in this categories.
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa; Kyakkyawar alakar da ke tsakanin Iran da Rasha ya ginu ne a kan kare maslahar juna a tsakaninsu kuma za ta ci
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar da halakar sojojinsu hudu a shiyar kudancin Zirin Gaza Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar a safiyar yau talata cewa: An kashe
Wasu Falasdinawa uku sun yi shahada yayin da wasu uku na daban suka jikkata sakamakon harin wuce gona da iri kan fararen hula a tsakiyar Gaza Kamfanin dillancin labaran iqna
Mukaddashin ministan harkokin wajen Iran ya jaddada cewa; Kyakkyawar alakar da ke tsakanin Iran da
Sojojin mamayar haramtacciyar kasar Isra'ila sun sanar da halakar sojojinsu hudu a shiyar kudancin Zirin
Wasu Falasdinawa uku sun yi shahada yayin da wasu uku na daban suka jikkata sakamakon
Tsagerun yahudawan sahayoniyya 'yan kaka gida sun kutsa cikin Masallacin Al-Aqsa tare da kariyar 'yan
Kwamitin Sulhu na Majalisar Dinkin Duniya ya amince da daftarin kudirin Amurka kan Gaza Kwamitin
Sashen 'Sahab' na hukumar gidajen radiyo da talabijin na kasar Iran ya cika shekara guda da fara aiki. A lokacin bukukuwan da aka gudanar a jiya Asabar, shugaban hukumar gidajen
Manya manyan Jami'an sojojin kasar Iran sun musanta zantuttukan da ke yawo da su dangane da hatsarin jirgin shugaban kasa Syyid Ibrahim ra'isi wanda ya yi sanadiyyar shahadarsa da wasu
Ma'aikatar tsaron kasar Rasha ta bada sanarwan cewa sojojin kasar sun kakkabo jiragen yakin na kasar Ukrain har guda 31 a dare guda. Tashar talabijin ta Almayadeen ta kasar Lebanon
Hukumar mahajjata ta Najeriya (NAHCON) ta sanar da farshin aikin Hajjin bana na naira miliyon 8.7 ga mahajja daga kudancin kasar sannan a bangaren mahajjata daga jihohin Borno da Adamawa
Jami’i a kungiyar ta Hamas Suhail al-Hindi ya mika godiyarsa ga jamhuriyar musulunci ta Iran saboda goyon bayan da take bai wa Falasdinawa a fuskoki mabanbanta. Har ila yau al-Hindi
Sakin Fursunonin Falasdinawan yana a karkashin musayar fursunonin da aka yi a tsakaninsu da yahudawan Sahayoniya,inda aka tsara cewa za a saki yahudawa 3 sai kuma Falasdinawa 90. Kungiyar Falasdinawa