The latest news and topic in this categories.
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce Amurka da Birtaniyya na da hannu a mummunar aika-aikar da sojojin haramtacciyar kasar Isra'ila suka aikata a sansanin al-Nuseirat da ke tsakiyar yankin
Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasar Masar, ta mayar da martani mai zafi dangane da kisan da Isra’ila ta yi wa daruruwan Falasdinawa a garin Nusirat na zirin Gaza, inda
Adadin Falasdinawa da Isra’ila ta kashe tun daga ranar fara kai hare-haren wuce gona da iri kan Gaza a ranar 7 ga watan Oktoba ya zuwa yanzu, ya kai 37,124,
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya ce Amurka da Birtaniyya na da hannu a mummunar
Cibiyar Musulunci ta Al-Azhar ta kasar Masar, ta mayar da martani mai zafi dangane da
Adadin Falasdinawa da Isra’ila ta kashe tun daga ranar fara kai hare-haren wuce gona da
An fara yakin neman zaben shugaban kasa a nan kasar Iran har zuwa kwanaki biyu
Shugaban bangaren siyasa na kungiyar Hamas wacce take gwagwarmaya da sojojin HKI, Isma’ila Haniyya ya
Dubban mutane ne a birnin Amman babban birnin kasar Jordan suka gudanar da zanga-zanga bayan sallar Juma'a domin yin Allah wadai da sake dawo da laifukan da Isra'ila ke aikatawa
Majalisar Dinkin Duniya da Tarayyar Turai sun ce, tsagaita bude wuta nan take a Gaza ya zama dole. Da yake magana a wani taron kwamitin sulhu na Majalisar Dinkin Duniya,
Asusun kula da kananan yara na Majalisar Dinkin Duniya UNICEF ya sanar da cewa, yara a Gaza suna fuskantar matsakar kwakwalwa da ba a taba ganin irinsa ba a kan
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an