The latest news and topic in this categories.
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya ce: Taron jama'a wajen jana'izar shahidai masu hidima ga al'umma yana nuna irin farin jinin gwamnatin Jamhuriyar Musulunci Limamin da
Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Babban taro wajen jana'izar shugaban shahidai Ibrahim Ra'isi ya dakile shirin makiya Babban kwamandan dakarun kare juyin juya halin Musulunci na Iran Manjo Janar
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ba za a taba samun katsewa cikin kyakkyawar rawar da Iran ke takawa a gudanar da mu'amalarta ta yanki da ta kasa
Limamin da ya jagoranci sallar Juma'a a birnin Tehran ya ce: Taron jama'a wajen jana'izar
Manjo Janar Salami ya bayyana cewa: Babban taro wajen jana'izar shugaban shahidai Ibrahim Ra'isi ya
Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Ba za a taba samun katsewa cikin
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu hare-haren wuce gona da iri
Kasar Tanzaniya ta mika sakon ta'aziyyarta ga gwamnati da al'ummar Iran kan shahadar shugaba Sayyid
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya bukaci a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin Isra'ila kan irin ta'asar da suka aikata. Ayatullah Khamenei
Kungiyar Hizbullah ta sanar da kai hare-hare da dama da jirage marasa matuka da makamai masu linzami kan wurare da sansanonin soji a yankin Tel-Aviv da kuma kudancin Isra'ila. A
Iran ta ce za ta tattauna da kasashen turai - Faransa, Jamus da Birtaniya - kan batutuwan da suka shafi shirin nukiliyarta. Mai magana da yawun ma'aikatar harkokin wajen kasar
Ma'aikatar lafiya a Gaza ta sanar a ranar Lahadin nan cewa, adadin mutanen da sukayi shahada a hare-haren Isra’ila ya kai 44,211 tun bayan fara yaki da Isra'ila fiye da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya yi kira da a hukunta dukkanin jami'an siyasa da na soja na gwamnatin 'yan ta'adda ta haramtacciyar kasar Isra'ila kan
Kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon ta bada sanarwan cewa ta yi barin wuta kan wata rundunar sojojin HKI a arewacin kasar Falasdinu da aka mamaye a ranar Asabar inda ta