The latest news and topic in this categories.
Sanata Rand Paul mai wakiltan Jihar Kentucky a kasar Amurka ya bayyana cewa takunkuman tattalin arziki wadanda gwamnatocin Amurka da suka shude da kuma ta yanzun suka yi ta dorawa
Kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin katusha kan taron sojojin yahudawa a wasu gidaje yankin Galili na kasar Falasdinu da aka mamaye, wanda
Kungiyoyin kare hakkin bil’adama, da na lauyoyi da kuma masu ayyukan jinkai fiye da 100 ne a Amurka suka rubutawa shugaban Biden wasika inda suke bukace shi yayi watsi da
An yi jana'izar shugaban kasar Iran Ebrahim Raeisi, inda aka kammala kwanaki na jana'izar da
Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ya ce Iran za ta ci
Ayatullah Khamenei ya gana da shugaban hukumar gwagwarmayar Palastinawa ta Hamas Ismail Haniyyah da tawagarsa
Manyan kusoshi da shugabannin kungiyoyin gwagwarmaya daban-daban na yankin gabas ta tsakiya sun gana a
Ana sa ran cewa Kotun Duniya Kan Hukunta Manyan Laifuka za ta umarci Isra'ila ta
Shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya ce Jamhuriyar Musulunci ta Iran da Saudiyya za su iya zama abin koyi ga hadin gwiwar yankin, yana mai jaddada cewa hadin kan kasashen
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araghchi ya mika rubutacciyar wasikar jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei ga shugaban kasar Rasha Vladimir Putin. Araghchi, wanda ya je birnin
Tsohon ministan sufurin jiragen sama, Femi Fani-Kayode, ya yi kakkausar suka dangane da yawaitar kashe-kashen da ake yi a jihar Filato da sauran sassan Arewacin Nijeriya, inda ya dora laifin
Iran ta jaddada shirinta na fadada huldar soji da kasar Saudiyya a wani bangare na batutuwan da ziyarar ministan tsaron kasar Saudiyya Tehran ta kunsa. Babban hafsan hafsoshin sojojin kasar
Ministan harkokin wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Sakon jagora ga shugaban kasar Rasha yana da alaka da ci gaban kasa da kasa da na yanki Ministan harkokin wajen kasar
Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta bada muhimmanci game da tattaunawa da ita kuma a shirye take ta magance matsaloli da takaddamar da ake yi kan Shirin makamashin nukiliyarta Mataimakin ministan