The latest news and topic in this categories.
Jiragen saman yakin gwamnatin haramtacciyar kasar Isra'ila sun kai wasu hare-haren wuce gona da iri kan wasu garuruwan kudancin kasar Lebanon Kamfanin dillancin labaran Falasdinu na "Wafa" ya watsa rahoton
Kasar Tanzaniya ta mika sakon ta'aziyyarta ga gwamnati da al'ummar Iran kan shahadar shugaba Sayyid Ibrahim Ra'isi da mukarrabansa Shugabar kasar Tanzaniya Samia Hassan ta bayyana matukar jajenta da alhininta
Kwamitin sojoji masu binciken dalilan faduwar jirgin shugaban kasa a ranar Lahadi 19 ga watan mayu da muke ciki ya bada rahotansa na farko dangane da dalilan faduwar jirgin. Kamfanin
Kwamitin sojoji masu binciken dalilan faduwar jirgin shugaban kasa a ranar Lahadi 19 ga watan
Sanata Rand Paul mai wakiltan Jihar Kentucky a kasar Amurka ya bayyana cewa takunkuman tattalin
Kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta bada sanarwan cilla makamai masu linzami samfurin katusha kan
Kungiyoyin kare hakkin bil’adama, da na lauyoyi da kuma masu ayyukan jinkai fiye da 100
Turkiya: Amincewa Da Kasar Falasdinu A Matsyin Yentacciyar Kasa Zai Kara Maida HKI Saniyar Ware
Iran ta yi tir da Allah wadai da kakkausan lafazi da harin Amurka na baya baya nan kan tashar mai ta kasar Yemen, wanda ya yi sanadin mutuwar gomman mutane
Sakatare-janar na kungiyar Hizbullah Sheikh Naim Qassem ya yi Allah wadai da kalaman da kiraye kirayen da ake na "kwance damarar" kungiyar Hizbullah, yana mai kiransa da cewa wani yunkuri
Kasashen Nijar da Najeriya sun sha alwashin inganta dangantaka a tsakaninsu domin cin moriyar juna a matsayinsu na makobta. Wannan bayyanin ya fito bayan tattaunawa data wakana tsakanin ministocin harkokin
Amurka ta sanar cewa ta rage yawan sojojinta a kasar Syria da rabi, tana mai cewa ta yi nasarar yaki da kungiyar IS, duk da cewa kungiyoyin masu da’awar jihadi
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa Iran zata halarci zaman tattaunawa da kasar Amurka kan shirin kasar na makamashin Nukliya tare da fatan bangaren Amurla ma
Sojojin kasar Yemen sun bada sanarwan cilla makamai masu linzami kan birnin Telaviv da kuma kan jirgin yakin Amurka saboda tallafawa falasdinawa a Gaza, da kuma maida martani kan hare-haren