The latest news and topic in this categories.
Mutane a kasashen duniya da dama suna kara fitowa suna goyon bayan Falasdinawa a gaza, da kuma bukatar a maida HKI saniyar ware. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana muhimmancin aure da haihuwar matasa a kasar, don haka yana da muhimmanci ga tsaro da kuma samun nasara a shirye shiryen gwamnati,
Musulmi a jiya jumma’a a kasashen Yemen da Bahrain sun fito zanga zangar nuna goyon baya ga al-ummar Falasdinu da kuma yin allawadai da HKI da kuma masu goyon bayanta.
Mutane a kasashen duniya da dama suna kara fitowa suna goyon bayan Falasdinawa a gaza,
Shugaban kasar Iran Sayyid Ibrahim Ra’isi ya bayyana muhimmancin aure da haihuwar matasa a kasar,
Musulmi a jiya jumma’a a kasashen Yemen da Bahrain sun fito zanga zangar nuna goyon
Ministan agaji da al-amuran addini a Gaza ya bada sanarwan cewa sojojin HKI sun lalata
A dai dai lokacinda jiragen yakin HKI suke ruwan boma bomai da sama a garin
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Araghchi ya yi kira ga kasashen duniya da su kawo karshen rikicin da Isra'ila ke ci gaba da haifarwa a yankin gabas ta tsakiya.
Kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta fitar da wata sanarwa dangane da shahadar Salah al-Bardawil, mamba a ofishin siyasa na kungiyar kuma wakilin majalisar dokokin Falasdinu. A rahoton tashar Al-Alam,
Kungiyar da ke sa ido da kare hakkin dan adam ta Syria (SOHR) ta fitar da fayafan bidiyo guda hudu da ke dauke da hotunan azabtarwa da kisa da jami’an
Shugqbqn kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen sayyed Abdulmalik Badaruddin Huthi ya bayyana cewa tura wani kataparen jirgin ruwan yaki zuwa gabas ta tsakiya wanda shugaban kasar Amurka yayi wata gazawace.
Shugaba hukumar makashin Nukliya na kasar Iran Mohammad Islami ya bada sanarwan cewa a ranar 8 ga watan Afrilu mai zuwa. Yace hukumarsa za ta kaddamar da sabbin magunguna da
A gobe Litinin 24 ga watan Maris ne tawagogin masu tattaunawa na kasashen Amurka da Rasha zasu hadu a birnin Rayida na kasar Saudiya don ci gaba da tattaunawan da