Shugaban Kasar Uzbakestan: Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki

Shugaban kasar ta Uzbakestan Shaukat Mir Dhiyayif wanda ya gana da sabon jakadan jamhuriyar musulunci ta Iran a kasarsa Muhammad Ali Askandari, ya ce; Iran Kasa Ce Mai Karfin Soja Da Na Tattalin Arziki. Har ila yau, shugaban na kasar Ubzakestan ya yabawa jamhuriyar musulunci ta Iran akan karfi al’adu da kuma masana, sannan kuma […]
Gaza: Sojojin HKI Sun Tsananta Kai Hare-hare A Yankin Rafah
UNICEF: Kananan Yara 600,000 Ba Su Da Mafaka A Yankin Rafah

Asusun kananan yara na MDD, ( UNICEF) ya yi gargadi akan kai wa yankin Rafah da HKI take yi, yana mai cewa da akwai kananan yara da adadinsu ya kai 600,000 wadanda ba su da amintaccen wuri da za su rayu a ciki. Ita ma hukumar agaji ta MDD, ( UNRWA) ta yi nata gargadin […]
Lebanon: Sojojin HKI 40 Ne Su Ka Halaka Da Jikkata Akan Iyaka Da Lebanon A Watan Afrilu

Kafafen watsa labarun HKI sun ambaci cewa a cikin watan Afrilu sojojin HKI da su ka halaka sanadiyyar hare-haren Hizbullah,sun kai 3,yayin da wasu 37 su ka jikkata sanadiyyar hare-haren da kungiyar Hizbullah take kai wa. Rahotannin sun kuma ambaci cewa wasu sojojin mamayar 2 sun halaka sanadiyyar harin da Hizbullah ta kai da jirgin […]
Shugaban Hukumar ( IAEA) Yana Ziyarar Aiki A Nan Iran

Shugaban hukumar makamashin Nukiliya ta Iran wanda ya karbi bakuncin shugabansa na duniya, anan Iran ya yaba da yadda aiki a tsakanin bangarorin yake tafiya. Shugaban hukumar makamashin Nukiliyar ta Iran, Muhammad Salami ya ce; Dukkanin masu bata yadda alaka take a tsakanin Iran da hukumar makamashin Nukiliyar ta duniya, sun ji kunya. Muhammad Salami […]
Abdollahian: Haniya Ya Sanar Da Iran Amincewar Hamas Da Shirin Dakatar Da Bude Wuta

Ministan harkokin wajen kasar Iran Hossein Amir-Abdollahian ya ce, shugaban kungiyar Hamas Ismail Haniyeh ya yi masa bayani kan matakin da kungiyar ta dauka kan shirin dakatar da bude wuta a zirin Gaza. A cikin wani sakon da ya wallafa a shafinsa na X a jiya Litinin, Amir-Abdollahian ya ce, Haniyeh ya yaba da irin […]
Gaza: Jiragen Yakin Isra’ila Sun Kaddamar Da Munanan Hare-Hare A Gabashin Rafah

Kafafen yada labaran yahudawan Sahyuniya sun ce da sanyin safiyar yau Talata sojojin Isra’ila sun fara kaddamar da wani farmaki a gabashin Rafah da ke kudu da zirin Gaza da manyan makamai. Kafofin yada labaran sun bayar da rahoton cewa, jiragen yakin Isra’ila sun kai hare-haren ne ta sama a gabashin Rafah. Sojojin Isra’ila sun […]
‘Yan Majalisar Dattijan Amurka Sun Gargadi Kotun ICC Kan Daukar Mataki A Kan Isra’ila

Wasu gungun ‘yan majalisar dattijan Amurka sun gargadi babban mai shigar da kara na kotun hukunta manyan laifuka ta duniya (ICC) kan yuwuwar daukar duk wani mataki da kotun ka iya yi, na bayar da sammacin kame jami’an gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila kan yakin kisan kare dangi da suke ci gaba da yi a zirin […]
Guterres Ya Gargadi Isra’ila Kan Hare-Harenta A Yankin Rafah Da Ke Gaza

Sakatare-Janar na Majalisar Dinkin Duniya Antonio Guterres ya yi gargadin cewa, harin da Isra’ila ta kai kan birnin Rafah da ke kudancin zirin Gaza abu ne da ba za a amince da shi ba. Guterres ya bayyana hakan ne a wata sanarwa da ya aikewa manema labarai a lokacin da ya karbi bakuncin shugaban kasar […]