The latest news and topic in this categories.
Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi akan daliban jami’oin Amurka, sai dai duk da haka har yanzu suna cigaba da nuna
Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Lebanon tana cigaba da kai wa sansanonin sojan HKI hare-hare da makamai mabanbanta. Tashar talabijin din \almayadin’ mai watsa shirye-shieyenta daga kasar Lebanon ta bayar da
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Amurka da harshen larabci ta yi murabus saboda rashin amincewarsa da siyasar fadar white House akan yakin Gaza. Halah Garidh wacce take Magana
Tare da cewa jam’an tsaron kasar ta Amurka suna kama da kuma amfani da karfi
Kungiyar gwagwarmayar musulunci ta Lebanon tana cigaba da kai wa sansanonin sojan HKI hare-hare da
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen Amurka da harshen larabci ta yi murabus saboda
Jakadan kasar ta Paksitan ya yi bukaci ganin an kawo karshen yakin Gaza cikin ggagawa
Kamfanin dillancin labarai na Irna ya nakalto cewa iyalan yahudawan da dakarun kungiyar gwagwarmaya suka
Yayin da "Isra'ila" ke ci gaba da kai hare-hare kan zirin Gaza da Lebanon, masu kada kuri'a a zaben shugaban kasa na ci gaba da samun rarrabuwar kawuna kan batun
Dan takarar jam’iyyar Republican Donald Trump na kan gaba a zaben shugaban kasar Amurka bisa ga sakamakon da ke fitowa daga jihohin daban-daban na kasar. Bayanan sun nuna cewa Donald
Ministan harkokin wajen Iran ya gana da firaministan Pakistan a Islamabad inda suka tattauna kan batutuwa da dama. Abbas Araghchi da Shehbaz Sharif sun tattauna kan kokarin bunkasa alaka da
Kungiyar Hizbullah ta sanar da cewa ta harba makaman roka a kan yankin masana'antu na Isra’ila da ke kudancin Haifa, a wani mataki na ramuwar gayya ga gwamnatin haramtacciyar kasar
Masu bincike na wani kamfanin ilmin sararin samaniya na kasar Iran, bayan kera kera tauraron dan adam biyu na "Hodhod" da Kowsar, a ranar Talata 5 ga watan Nuwamba, sun
A wata gaggarumar zanga-zangar ba zato ba tsammani da ta barke bayan korar ministan tsaron Haramtacciyar Kasar Isra'ila Yoav Gallant da Benjamin Netanyahu ya yi, dubban yahudawa masu zanga-zanga sun