Search
Close this search box.

Jakadan Pakistan A MDD Ta Zargi HKI Da Jefa Tsaron Wannan Yankin Cikin Hatsari

Jakadan kasar ta Paksitan ya yi bukaci ganin an kawo karshen yakin Gaza cikin ggagawa ba tare da bata lokaci ba. Jakadan na Pakistan Usman

Jakadan kasar ta Paksitan ya yi bukaci ganin an kawo karshen yakin Gaza cikin ggagawa ba tare da bata lokaci ba.

Jakadan na Pakistan Usman Khan Jadoon ya yi ishara da kisan kiyashin da HKI take yi wa mutanen Gaza, haka nan kuma harin da ta kai wa karamin ofishin jakadancin Iran dake kasar Syria.

Usman Jadoon ya kuma zargi HKI da kokarin fadada yakin da take yi zuwa wasu kasashe a yammacin Asiya,tare da cewa, idan har hakan ta faru, to yakin zai tsallake Asiya baki daya zuwa wasu nahiyoyin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments