The latest news and topic in this categories.
A yayin da ya gana da mawaka da kuma sauran ma’abota adabin Farisanci a darejn jiya Talata, jagoran juyin musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamnei ya bayyana gamsuwarsa akan yadda adabin
Hukumar dake kere-kere masu alaka da sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a halin yanzu tana kan ganiyar kere taurarin dan’adamguda 20 da za ake son harbawa a
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi wanda ya gabatar da jawabi a ranar kasar Yemen ta gwgawarmaya, ya yi suka akan yadda shugabannin kasashen larabawa su ke
A yayin da ya gana da mawaka da kuma sauran ma’abota adabin Farisanci a darejn
Hukumar dake kere-kere masu alaka da sararin samaniya ta Iran ta sanar da cewa a
Jagoran kungiyar Ansarullah ta kasar Yemen Sayyid Abdulmalik Husi wanda ya gabatar da jawabi a
Wani shafi na hanyoyin sadarwa na al’umma wanda kafar watsa labaru ta; “Parstoday’ ta dauka
Kwanaki 30 bayan tsagaita wutar yaki a Gaza, sojojin mamayar HKI suna cigaba da kai hare-hare a yankuna mabanbanta. Bugu da kari, sojojin na HKI suna cigaba da rushe gidajen
Rahotanni da suke fitowa daga Bukavu sun ambaci cewa ‘yan tawayen kungiyoyin M 23 da kuma AFC sun kwace iko da filin sauran jiragen sama na Kavumu wanda yake da
Ministan harkokin wajen Iran Abbas Arakci ya yi kira ga kasasnen larabawa da na musulmi da su nuna cikakken goyon bayansu al’ummar Falasdinu domin dakile makircin hadin gwiwa a tsakanin
Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na’im Kassim ya gabatar da jawabi da marecen jiya Lahadi inda ya tabo muhimman batutuwa da su ka shafi kasar ta Lebanon
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa; Tsaron ruwa bai kamata ya zama kayan aikin matsin lamba kan kasashen waje ba Ministan harkokin wajen Iran Abbas Araqchi ya jaddada cewa:
Mataimakin ministan harkokin wajen Iran ya ce: Tuntubar juna tsakanin Iran da Iraki ya zama wajibi don inganta matakan tsaro tsakanin kasashen biyu Mataimakin ministan harkokin wajen Iran kan harkokin