The latest news and topic in this categories.
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya bayyana cewa; Yamen a shirye take ta fuskanci kowane irin mataki da Amruka da Isra’ila za su dauka akanta. Sayyid Abdulmalik Al-Husi wanda
Shugaban kungiyar Ansarullah na kasar Yemen ya bayyana cewa; Yamen a shirye take ta fuskanci
Jami'an tsaro na yansandan ciki, a kasar Yemen sun bada sanarwan lalata wani shirin hukumar liken asiri ta Amurka ;CIA; da kuma Mosad ta HKI na hargitsa al-amuran cikin kasar.
Jakadan JMI a MDD Amir Sa'ed Iranvani ya rubuta wasika ga babban sakataren MDD Antonio Gutteree da kuma shugaban kwamitin tsaro na kwamitin tsaro na MDD a wannan watan, inda
Daruruwan mutane ne suka fito zanga-zangar yin All..wadai da gwamnatin kasar Masar saboda tsarinta na tattalin arziki wanda ya takurawa mutanen kasar, tare da yin allawadai da ita saboda rashin
Kungiyar Hamas ta bukaci a takawa yahudawan sahyoniyya birki a lokacinda suke kutsawa cikin masallacin Al-aksa da sunan gudanar da bukuwan su mai suna ' Hanukkah" ko bukukuwan Haske, daga
Mai Magana da yawun ma’aikatar harkokin wajen kasar Rasha Maria Zakharova ta fada a jiya Laraba cewa; Abinda muke zato daga hukumar makamashin Nukiliya ta kasa da kasa shi ne
Jakadan kasar Saudiyya a Iran ya ce, kasarsa za ta yi aiki da Iran a lokacin da za ta karbi bakuncin wasannin kwallon kafa na duniya a shekarar 2034. Jakadan