Assalamu alaikum, sharhin bayan labarammu zai yi magana kan jawabin ministan harkokin wajen kasar Iran don girmama shahida Kamal Kharrazi,... Read more
Dakarun kare juyin juya halin musulunci a nan Iran sun bada labarin shahadar Burgediya Janar Hussain Zarifi kwamandan dakaron da... Read more
Gwamnatin kasar ta bada sanarwan cewa, ba zata taba yin kasa a guiwa ba, wajen neman fansar jinin Imam Shahid... Read more
Babban sakataren kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im Kassim ya mika sakon ta’aziyyar shahadar babban hafsan hafsoshin sojan kasar Yemen Birgediya janar... Read more
Kungiyar Hizbullah ta fitar da wata sanarwa ta gayyata domin halartar taron tunawa da zagayowar ranar shahadar Sayyid Hassan Nasrallah... Read more
Hare-haren sojojin HKI a yankin Gaza sun yi sanadiyyar shahadar Falasdinawa 57 Majiyar Asibiti a yankin na Gaza,ta sanar da... Read more
Tashar Talabijin din “ Almanar” ta sanar da cewa, da marecen yau Lahadi ne babban magatakardar kungiyar Hizbullah Sheikh Na’im... Read more