The latest news and topic in this categories.
Ma’aikatar Ilmi a Gaza ta bada rahoton cewa a cikin watanni 10 da suka gabata, wato tun bayan fara yakin Tufanul Aksa a ranar 7 ga watan Octoban shekara ta
Ma’aikatar Lafiya a yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada sanarwan cewa sojojin HKI sun kashe yara kanana zuwa gunduwa gunduwa har kimani 15,000 daga ranar 7
Hukumar bada agaji ta MDD (OCHA) ta bada rahoton cewa sojojin HKI suna amfani da gine ginen makarantu a gaza a matsayin wurin tsare Falasdinawa da suka kama da ransu
Ma’aikatar Ilmi a Gaza ta bada rahoton cewa a cikin watanni 10 da suka gabata,
Ma’aikatar Lafiya a yankin Gaza na kasar Falasdinu da aka mamaye ta bada sanarwan cewa
Hukumar bada agaji ta MDD (OCHA) ta bada rahoton cewa sojojin HKI suna amfani da
Ministan harkokin wajen kasar Iran Abbas Aragchi ya bayyana cewa tattaunawa ba kai tsaye ba tsakanin JMI da Amurka zagaye na hudu, yana tafiya kamar yadda ya dace. Kuma kasashen
Sojojin HKI sun ci gaba da kai hare hare kan birane da garuruwan yankin yamma da kogin Jordan. Tashar talabijin ta Presstv a nan Tehran ta bayyana cewa, hare-haren jiya
Kungiyar Magajunan Gari Na Kasashen Asiya Ta Zabi Birnin Esfahan na tsakiyar kasar Iran a matsayin cibiyar yawan bude ido na wannan shekara ta 2025. Manufar zaben birnin Esfahan a
Shugaban kasar Amurka Donal Trump ya bukaci shugaban kasar Ukraine ya amince da tayin shugaban Putin na Rasah na sun hadu a birnin Istambul na kasar Turkiya don tattauna yiyuwar
Kungiyar Hamas wacce take iko da yankin Gaza, ta bada sanarwan cewa a shirye take ta saki fursina mai suna Edan Alexander wanda yake da jinsiyar Amurka da HKI don
Iran ta bayyana cewa tattauanwa ta hudu data wakana tsakaninta da Amurka tana da wahala amma kuma tana da amfani. Kakakin ma'aikatar harkokin wajen Iran Esmaeil Baghaei ya ce zagaye