The latest news and topic in this categories.
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya bayyana anniyarsa ta shiga tattaunawa ta hankali da matasan da suke zanga zanga a makon da ya gabata, saboda sabbin harajin da ya bullo
Shugaban kasar Kenya William Ruto ya bayyana anniyarsa ta shiga tattaunawa ta hankali da matasan
Shugaban Iran Masoud Pezeshkian ya ce tsagaita wuta a Gaza da kuma kawo karshen kisan kiyashin da Isra'ila ke yi wa fararen hula zai iya yin tasiri ga martanin da
Jamhuriyar Nijar ta cimma yarjejeniya da kamfanin Glavkosmos na kasar Rasha a wannan Juma'a kan sayen tura tauraron dan adam na sadarwa, da kuma na'urar radar domin ayyukan tsaro. Wannan
Akalla karin Falasdinawa 27 ne Isra’ila ta kashe a hare-haren da ta kai a Gaza, wanda ya kawo adadin wadanda suka mutu tun bara zuwa 43,341, in ji ma’aikatar lafiya
’Yan Najeriya mazauna kasar Libya, sun shiga firgici bayan da Hukumomi suka fara kamen su biyo bayan hukuncin da Hukumar Kwallon Kafa ta Afirka (CAF) ta yanke. Lamarin ya faru
'Yan sandan Uganda sun sanar da cewa mutane 14 ne suka mutu sannan wasu 34 suka jikkata sakamakon wata tsawa da walkiya da ta fada a kan wani sansanin 'yan
A wani rahoto na musamman da Cibiyar tattara bayanai ta Falasdinawa ta shirya, ta bayyana cewa a cikin watan Oktoba kadai ‘yan gwgawarmaya a yammacin kogin Jordan sun kai hare-hare