The latest news and topic in this categories.
Mai gabatar da kara a kotun kasa da kasa ta ICC Karim Khan ya bukaci alkalai wadanda abin ya shafa a kotun, sun gaggauta fitar da sammacin kama shuwagabannin HKI
Rahotanni na cewa Amurka na matsa wa Birtaniya lamba don kare firaministan isra’ila Benjamin Netanyahu daga sammacin kame shin a Kotun hukunta manyan laifuka ta duniya ICC. A cewar bayannan
Bayan ta amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai zaman kanta, gwamnatin kasar Espania ta gabatar da bukata ga kotun kasa da kasa ta ICJ don shiga cikin shari’ar
Mai gabatar da kara a kotun kasa da kasa ta ICC Karim Khan ya bukaci
Rahotanni na cewa Amurka na matsa wa Birtaniya lamba don kare firaministan isra’ila Benjamin Netanyahu
Bayan ta amince da kasar Falasdinu a matsayin kasa mai zaman kanta, gwamnatin kasar Espania
Ministan harkokin wajen Norway, Espen Barth Eide, ya tabbatar da aniyar kasarsa na kame firayim
Al'ummar duniya na ci gaba da bayyana goyon bayansu ga kotun hukunta manyan laifuka ta
Dakarun Hashdush- Shaabi na kasar Iraki sun kaddamar da sabbin hare hare da sabbin makamai a kan HKI a dai dai lokacinda ake cika shekara guda da fara yakin Tufanul
Shugaban kasar Iran Masoud Paezeskiyan ya yi allawadai da Amurka da kuma kasashen Turai saboda goyon bayan da suke bawa HKI a kissan kiyashin da ta yi a Gaza da
Mataimakin shugaban kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon Sheikh Na'eem Qasim ya bayyana cewa kungiyarsa tana sane da taron dangin kasashen yamma da HKI don wargaza kungiyar, amma bata jin tsoron
Dakarun kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun kai farmaki kan birnin Haifa da wasu garuruwa a kasar Falasdinu da aka mamaye sa safiyar yau Talata. Kamfanin dillancin labaran Mehr na
Dubban mutane a kasashen duniya da dama ne suka fito kan tituna don nuna goyon bayansu ga mutanen kasar Falasdinu da aka mamaye da kuma mutanen Lebanon. Kamfanin dillancin labaran
Kimanin malaman Sunna 3,000 ne suka rubutawa Jagoran juyin juya halin Musulunci Ayatullah Sayyid Ali Khamenei wasika, inda suke nuna godiya da goyon bayansu ga aiwatar da farmakin da Iran