Dakarun Amurka za su kammala janyewa daga sansanin Air Base 101 da ke Nijar a ranar Lahadi 7 ga watan... Read more

Bankin Duniya ya amince ya bai wa Jamhuriyar Nijar tallafin CFA biliyan 214 domin bunkasa fannin noma da kiwo a... Read more

Kimanin mutane 1,000 ne suka mutu sakamakon yunwa da cututtuka a yankin Darfur da ke yammacin kasar Sudan Rahotonni sun... Read more

Shugaban kasar Mauritaniya ya samu gagarumin rinjaye a zaben shugaban kasa karo na biyu a kasar Mauritaniya Hukumar zabe a... Read more

Shugaban kasar Afirka ta Kudu Cyril Ramaphosa ya sanar da kafa gwamnatin hadin kan kasa da ta kunshi ‘yan adawa... Read more

Jam’iyyar African National Congress, wadda take mulki a ƙasar tun 1994, ta samu ministoci 20 daga cikin 32, waɗanda suka... Read more

Masu zanga-zanga sun taru a gaban ofishin jakadancin Amurka da ke Tunisiya suna bukatar a kori jakadanta daga kasarsu Rahotonni... Read more

Rahotannin da suke fitowa daga kasar Murtaniya suna cewa, ana cigaba da kidaya kuri’un da aka kada na zaben shugaban... Read more

Hare-haren kunan bakin wake da aka kai a tarayyar Najeriya sun yi sanadiyyar mutuwar mutane akalla 18 tare da jikkatan... Read more

Wata kotu a kasar Morocco ta yanke hukunci kan wata daliba mai lullubi da aka haramtawa shiga wata makarantar Faransa... Read more

Yakin da ke kara ta’azzara a kasar Sudan ya fi ritsawa da fararen hula musamman a lokacin da ake luguden... Read more

Bayanai daga Kenya na nuni da cewa rukunin farko na jami’an tsaron kasar da zasu tafi Haiti don tabbatar da... Read more

Rikicin da ke faruwa a birnin El Fasher fadar mulkin jihar Darfur ta Arewa ta kasar Sudan ya lashe rayukan... Read more

Kamfanin hakar Uranium na kasar faransa Orano, ya sanar da cewa gwamnatin Nijar ta kwace masa lasisin hakar Uranium a... Read more

Sojojin Sudan da Dakarun kai daukin gaggawa sun yi dauki ba dadi a birnin Omdurman Rahotonni sun habarta cewa: An... Read more

Yan Majalisun Dokokin Kasar Afirka ta Kudu sun kada kuri’ar zaben Cyril Ramaphosa a matsayin sabon shugaban kasar Afirka ta... Read more

Majalisar Dinkin Duniya, ta sanya Sojojin Sudan da dakarun RSF cikin jerin ‘’ ‘yan ta’adda saboda kisa da raunata kananan... Read more

‘Yan kasashen Amurka da Birtaniya sun gurfana a gaban kotu a Jamhuriyar Dimokaradiyyar Kwango kan tuhumar hannu a yunkurin juyin... Read more

A Aljeriya, yau Asabar ne ake bude rejistar zaben shugaban kasa da za’a gudanar a ranar 7 ga watan Satumba... Read more

Mayakan dakarun kai daukin gaggawa na Sudan sun kashe mutane da dama a yankin Karari da ke birnin Omdurman na... Read more