Syria: Sojojin HKI Sun Kai Wa Yankin Tartus Hari

Kamfanin dillancin labarun “Sana” na kasar Syria ya ambaci cewa; jiragen yakin HKI sun kai hare-haren a wani wuri dake gefen garin Tartus, sai dai

Kamfanin dillancin labarun “Sana” na kasar Syria ya ambaci cewa; jiragen yakin HKI sun kai hare-haren a wani wuri dake gefen garin Tartus, sai dai babu rahoto akan asarar rayuka har yanzu.

Kamfanin dillancin labarun “ Sana” ya ci gaba da cewa; Ma’aikatan agaji suna kokarin gano hakikanin inda aka kai wa harin.

Su kuwa sojojin  HKI sun  sanar da kai hari ne akan wani rumbun makamai dake yankin “Kardaha’.

Wannan ba shi ne karon farko da sojojin na HKI su ka kai hari a garin Tartus ba,  a ranar 16 ga watan Disamba ba sun kai wannan irin harin.

Share

0 0 votes
Article Rating
Subscribe
Notify of
0 Comments
Oldest
Newest Most Voted
Inline Feedbacks
View all comments