The latest news and topic in this categories.
A jiya Asabar ne dai kungiyar ta Hizbullah ta fitar da sanarwa wacce a cikinta ta kira yi mazaun sansanonin ‘yan share wuri zauna na yahudawa 25 da su gaggauta
Sakataren kungiyar Larabawan yankin tekun Pasha Jasim al-badawi, ya bayyana cewa; Harin Da Isra’ila ta kai wa jamhuriyar musulunci ta Iran,abin yin tir da shi ne da kuma takaici. Jasim
Dakarun tsaron saman kasar Iran sun tabbatar da hare-haren da Isra'ila ta kai a yankunan Tehran, Khuzestan da Ilam, inda ta ce an yi nasarar dakile harin. "Duk da gargadin
Gwamnatin Yemen ta sanar da cewa, jiragen yakin Amurka da Birtaniya sun kai hare hare
Kungiyar kare hakkin bi'adama Ta 'The Euro-Med Human Rights Monitor' ta bada sanarwan cewa gwamnatin
Mayakan kungiyar Hizbullah ta kasar Lebanon sun tarwatsa gungun sojojin HKI tare da tankunan yaki
Avi Lipkin wani marubuci kuma dan siyasa HKI ya bayyana cewa in ba don kungiyoyi
https://hausa.premiumtimesng.com/manyan-labarai/71916-kasurgumin-%c9%97an-bindiga-bello-turji-ya-gindaya-sharu%c9%97dan-kawo-karshen-harare-da-yake-jagoranta.html?tztc=1
Ministan harkokin wajen Iran ya bayyana cewa: Matakin da Turai ke son dauka kan kasarsa ya saba wa ainihin tsarin haɗin gwiwa da hukumar IAEA Ministan harkokin wajen kasar Iran
Ministan Harkokin Wajen kasar Iran ya bayyana cewa: Matakin tuntubar juna don hada karfi da karfe wajen wanzar da zaman lafiya ya taimaka a fagen guje wa tabarbarewar yankin Gabas
Kasashen duniya sun yi maraba da fitar da sammacin kama fira ministan gwamnatin Isra'ila da tsohon ministan yakinsa Kotun hukunta manyan laifuka ta kasa da kasa ta fitar da sammacin
Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen ya bayyana cewa: Sun kalubalanci Amurka da jiragen yakinta lamarin da ya tilasta mata tserewa daga tekun Larabawa. Jagoran kungiyar Ansarullahi ta kasar Yemen,
An yi ta harbe-harbe a kusa da filin jirgin saman birnin Juba fadar mulkin kasar Sudan ta Kudu a yammacin jiya Alhamis Kafofin watsa labaran cikin gida a Sudan ta
Tashar talbijin ta 12 ta bayyana cewa; Rusau din da hare-haren Hizbullah suke yi a cikin matsugunan da suke kan iyaka sun shafi gidaje 2.585, 1000 daga cikin gidajensu sun